shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 5 August 2015

sireenah**********5

muhd.jpg

ALhamdullilahi Allah ya kawoni

Sireenah5


********by***********


Hajia Fateema ansamu dunia yadda
akeso Sai yadda tayi da Alhaji baya da babbanci
da mijin hajia kodata gano tana dauke da ciki
bata razana ba tama yi farinciki sosai duk da
tana da tabbacin bana Alhaji bane saboda yafi
wata biyu batayi kwanciyar aure da mijinta ba
yana daga cikin dokar da boka ya gindaya mata
nata kaurace wa mijinta har na wata biyu. Ashe
shi boka yasan abin da yashirya so yake hajia
Fateema ta haifa masa magaji wanda zai gaje shi
amma sai dai kash Allah yafisu don cikin hajia
Fateema yan biyu NE Kuma duk mata ne ba halin
gadonsa saboda mutanen boka sun bashi
tabbacin namiji suke bukata shiyasa yayi amfani
da hajia don biyan bukatarsa hakan bai samu ba
koda Hajia Fateema tasanar da Alhaji cikin dake
jikinta a kasan zuciarsa baiyi farinciki ba but
bayada choice banda yabi hajiar yadda takeso
don yasan yajima bai kusanceta ba hajia tana
ganin wannan dama ne nasamun gadon Alhaji
duk ita gabaki daya dukiyar take bukata Sireenah
kullum cikin wahala take don bata wani samun
kulawar datake samu a da yan aikin gidanne keyi
mata wanka abinci ma na yan aikin take ci tun
bata iya ci har tafara ci Saboda bata samun
Madarar datake sha a baya da sauran abincin
dake ginawa yara jiki! Randa cikin haija yakai
9months da sati daya ta haihu amma tahanyar c.
s bayan ta haihu ne boka ya bayyana a asibitin
don ganin abinda ta haifa koda ya isane yatarar
da abin bakin ciki wato matane yan biyu nan
yabar asibitin cikin bacin rai daman bawanda
yagansa ko hajia ma batasan yazo ba tun randa
yawuce bai kara waiwayar su ba itama bata
nemeshi ba sai dai fa ya yan sun yi Kama da
ubansu sosai tamkar an tsaga kara! Yara sun
taso cikin gata da kulawar uwarsu wanda sun ma
fi yar gidan jin dadi Alhaji bai taba son yaran ko
na second ba hasalima jininsa bai hadu da yaran
ba ko don bajininsa bane? Oho Bayan shekaru
dasuka wuce wanda yayi daidai da karewar
Sireenah makaranta tare da yan biyu wanda su
jumping akayi musu suka cimmata. Sireenah
tasamu kyauta na mussaman a makarantar
wanda har tana cikin dalibban da akayi
sponsoring a duk kasar da suke son ciga bawa da
karatu har su Kare abin alkhairrin da Sireenah
tasamu yayi wa hajia Fateema ciwo sosai don
diyan ta results din su ko kyau baiyiba a cikin
shekarar data gama yayi daidai da rasuwan Alhaji
sanadiyar hawan jini yayi masa over wannan abu
bakaramin dadi yayiwa hajia ba tana shirye
shiryen gamawa dashi sai gashi ya mutu cikin
sauki ankara samun yadda akeso Sireenah tayi
kuka sosai duk da bawani jin dadin Mahaifin nata
takeyi dalilin hajia ta mayarda shi sai abinda tace
tasan Yanxu Lallai ta zama marainiya tana cikin
wannan jimami hajia da yan biyun ta suka shigo
dakinta mama inawuni Sireenah ce tagayar da ita
ke kire gaisuwar ki bana bukata kada ki Kara
cemani mama nasha gaya maki ki kirani da
mommy Tee don haka kika ji yan biyu nace mani
toh zanki yaye, dayafi maki daman nazo NE
nagaya maki dokokin da na tsara a gidannan as
usual Kinsan aikin daya kamata Kiyi tundaga girki
shara dasauran su idan kika samu admission ban
amince kidinga fita haka ba don kada ki kashewa
yan biyu na kasuwa dolenki kibatar da
kamannunki zuwa mumuna kona zuba maki acid
a fuska a a mommy tee zan yi duk abinda kika
umurceni Yauwa good girl ga wannan shine
abinda zaki dinga shafawa fuskar ki sannan duk
tufafin ki kada ki kara sawa gasu yan biyu nan
kibasu sukara danasu ke koma ki koma saka kala
daya duk inda zakije ga shoe shiner nan na tsaya
maki kwali daya shine powder dinki wannan Kuma
ki goga a hakoranki ko turare ban aminta kisa ba
babu yadda za ayi kifi yan biyuna acikin gida
kuma tufafin yan aiki nake son ganinki dasu. Nan
su yan biyu suka kwashi tufafi son ransu aka bar
Sireenah da wasu sirarrun tufafi daga na barci sai
na aiki with jalabiyar da aka bar mata Sireenah
tayi kuka sosai daga baya tadangana a haka har
jamb dinda sukayi yafito kuma taci yadda ake
bukata aka bata Medicine a Nile university su
kuma yan biyu dama bawani ilmine dasu ba sun
dai ci sa a an basu marketing a Nile university
din. Ko shima with jabu results aka basu kunsan
komai nna Nigeria harkar kudine ,Toh masu
karatun nasan a yanzu kusan wacece mommy tee
da Sireenah sannan kunsan matsayin Sireenah a
gidan su mommy tee don haka ku biyoni a Sannu
don jin yadda wannan zalunci da son zucia irin na
mommy Tee zai Kare


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

3 comments:

  1. gaskiya wannan matan sai allah ya kona ta sabida matan nan ta radda

    ReplyDelete
  2. usman adamu usman11 August 2016 at 01:02

    toh allah yabamu mata nagari

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).