sireenah*****2 ,4
Sireenah 2. 4
********NA**********
muhd-Abba~Gana
Nazir kaine yau agari kodai mafarki nakeyi!
kaganka kuwa yadda kacanza tamkar ba karatu
kajeyi' spain dinnan ya karbeka fatar kazo mana
da mai jar kunne? hahaa suahail baka rabo da
tsokana masu jan kunne ma nazo dasu,daman i
wanted to suprised shiyasa naki sanar dakai zan
dawo bayan gama wayarmu a daren jiya flight
dinmu yatashi, you really suprised me kayi mani
wayo gashi kagama karatun ka kodayake, karatun
kasashen waje yafi nagida nigeria sauki. Hakane
suhail sun bani offer a wani asibitin can nace
musu a'a kasata zanyiwa aiki yadda zasu karu
dani. hakan yayi kyau nazir ashe nigeria zata
samu babban likitar kwakwalwa. suhail mubar
wannan zancen whats wrong with you naga duk
karame idanuwanka sun firfito waje kamar wanda
yayi shekara daya yana jinya? Ina funny girl?
nazata by now koda zan dawo kunyi aure?
anfasa ma suhail ciwon dake damunsa
idanuwansa sun canza kala zuwa ja kamar wanda
zaiyi kuka" Nazir bari kawai duk tunanin funny
girl ne yayi mani yawa nafara zargin aljanacel,
yau kusan wata daya da haduwarmu bankara
sakata a idanuwana ko a 2go chat nadaina
ganinta, the worse part ko picture dinta banida
balle narage makaina wani radadi but balaifina
bane itace kehanani muddin natambayi pic dinta
zata kawo mani excuused, kasan nagaya maka
birthday dina muka hadu banga laifinta data
hanani picture dinta course she is so sweet
tsabar kyan dake gareta bata kama da yan niger,
her skin,pointed nose shape lips etc abin burgewa
ne more especially her romantic voice, nazir naso
kaganta nasan zakace nafi kowa dace. Hmm lallai
abokina kayi nisa baka jin kira' nagaya maka illar
relationship online kaki saurarena, ina tunanin
wannan yarinya dakake ta lissafawa haka ba
mutum bace ko tafiyarta baka gani ba lokacin
haduwarku kace ko tafiayarta baka sani ba koda
kajiyo baka ganta is this not enough for you to
know ita aljanace? mafita daya ne suhail kayita
addua kayawaita kai kukanka gun ubangiji. Haka
hajia tace, lah suahail muje nagayarda hajia kafin
tasan ina nan, a'a nazir muje karani banki first
idan mundawo kaje gayarda hajia mai martaba
tun jiya ya aikeni banje ba rashin jin dadin jikina
yahanani zuwa, a'a mutumina kadaice rashin
ganin funnygirl waini yama sunanta nagaske?
Safna. Nice name, ina labarin azeemarka? mtws
nazir you just spoilled my day na tsani naji an
ambaci sunan. Meyayi zafi suhail? Namanta
bansanar dakai anyi mani engage da ita in
3months times za'ayi aurenmu wai. Wow you are
so lucky suhail shiyasa ka tsaneta? nibanga
matsalar hakan atleast tana da kyanta daidai
gwargwado ga iya make up da kwalisa dadin abin
kasanta tun tasowarta. Mstw nazir Allah zamu
bata idan baka daina yimani zancen azeema
banga abin so a tattare da ita batada qualities
danake bukata ga diya macce! suhail kenan
aljana safna tarufe maka eyes dole kayi
condeming din azeema. Eh naji mutafi. Motar
nazir suka shiga bakine sosai harda glasses din
motar da dukkan alamu sabuwace bansan sunan
motar ba(lols) but motar is one in town! maigadi
yawangale musu gate tuki suke a hankali tamkar
masu tausayin kwalta.
*****
mommy tee barta hakan muje kawai tufafi kala
biyar kenan tana sakawa kina mayar da'ita lokaci
zai kure mana ne. hussai shegiyar ce da abin
haushi duk shigar datayi yana amsarta gashi
tufafin bamasu tsada namu tufafin yafi nata
tsada but tafi kyau,cikin batayi kwalliya a
fuskarta ba kenan idan tayi sai yaya? yan biyu
kunsan meke bani haushi gareta? a,a mommy sai
kin fada. gashi kanta tun ina askeshi har nagaji
nadaina muddin na askeshi zaifito fiyeda wanda
na aske. yauwa cikin tufafin da ku ka kwashe
nata akwai hijabai har kasa a ciki ku zabo daya
kubata, okay mommy tee zafi yahanamu sakawa,
haka akayi hijabin aka bata har kasa amma bai
hana kyanta fitowa ba yau dai babu shoe shiner a
fuskar sireenah ko wannan kadai abin farin ciki ne
gareta. Sun kama hanyar zuwa banki sireenah na
mai rokon Allah mafita, su mommy tee farin cikin
dasuke ciki baya misaltuwa, don sunyi planning
kawai idan sunje banki sireenah tamayar da
komai hannunsu. Sun isa bankin but kash basu
tarar da manager mommy tee kamar ta tsuke don
haushi gani take manager bazai dawo ba sannan
bataji zata iya bari zuwa gobe course tanason
sireenah tabar dunia kafin goben idan burinsu
yacika. So sun shiga zaman jiran manager........!
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Slm kai nice story amma banga sauranba
ReplyDelete