shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 26 August 2015

INSIYA*****11

insiya.jpg

INSIYA 11



*********NA***********

muhd-Abba~Gana


sallamar jamilu ce ta tsayar da ni daga tunani da nake" amen wa'alaikassalam hajiya insiya lafiya kuwa na ganki kamar mara lafiya??
nace wallahi na tashi ne naji kaina yana yi min ciwo Allah sarki insiyata Allah ya baki lafiya nace"ameen yace bari infita kasuwa daman shigowa nayi na ga ki tashi lafiya sai na tarrar da kanki yana yi miki ciwo Allah ya baki lafiya na kuwa na amsa da ameen yace to me kike so in siyo miki? by muhd abba gana
nace babu yace haba insiya sai kace ba wayayya ba don Allah me zan siyo miki? to ka siyo min alewa yace dame kuma? da lemon wanne iri? sai nace "dew" yace to shikenan babby na sai na dawo,
na ce to a dawo lafiya Allah ya kiyaye hanya Allah ya tsare ka da sharrin karfe yace ameen baby na shiyasa nake dada sonki wallahi,na tafi "to sai ka dawo"

yana fita naji hawaye yana zubomin nan na kada kan gado ina kuka saboda bakin ciki,yau ni insiya naga ta kaina ana zaton wuta a makera sai gata a masaka ni wane irin taimako zanyi wa kaina?
nan na tashi zaune ina tunanin sai wata zuciyar take cewa haba insiya sai ka ce ba mai ilimi ba? ni dai a ganina kawai kiyi maza ki siyo irin lemon da kika ce mai sai ki boye shi idan ya kawo miki wancan lemin to sai kiyi sauri ki canza shi sai ki kama shan naki.ai kuwa hakan akayi raddau
kuma insiya ki kasan ce mai taimakon kanki ga sa min wani abin da xaki ji mishi ciwo sosai dan kar ya aikata komai a kanki.kuma ki kasance mai yawaita addua insha Allah Allah zai kare ki"haka dai zuciyata tata sakesake tunani.......

************************
ina zaune wajen misalin karfe takwas dai dai naji shigowar jamilu nan take gabana yafadi zuciyata ta kama duka uku-uku yau ni INSIYA ina cikin tashin hhankali gashi ba kowa a gidan duk sun fita.
sallamarsa ce ta tsaida ni da tunanin dana ke "sannu da zuwa" yauwa babby na sai na tashi nace bari na kawo maka abinci "toh baby nah na tashi jikina duk yayi sanyi na dauko masa ga abincin....toh fah!!


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive