INSIYA*****6
INSIYA 6
********NA**********
muhd-Abba~Gana
to kinga halin da nake ciki nan hawaye ya zubomin Allah sarki tun lokacin da na ke bata labarin sai kuka ta ke nan na share hawayena nace ki tashi ki tafi gida kar dare yayi miki to kawata Allah yaji kanta Allah yayi mata rahma"ameen" ki gaida gida
yau shekara daya da rasuwar ummina ina zaune ina karatun alkurani mai girma sai ga yayan ummina da gudu na tashi na rungume shi ina murna a'a insiyata ya kike??
sai jin hawaye nayi yana zubo min kafin inyi magana hajiya ce ta tari bakina tana dariya wacce ta kunshi kalmomin guda uku,shin ta muguntace,ko ta murna ce ko kuma ta zamu hadu inya tafi? Allah shine masani
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.