shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 8 August 2015

sireenah**********---book2 no 1,2&3

samp906c78071de1d454.jpg

sireenah book 2 *no 1

********NA***********

muhd-Abba~Gana
Zuwan yan biyu banki ne aka basu tabbacin "yar
Alhaji Saddam kadai ke iya fitar dakudi a account
din koshi sai tazo dakanta sunganta anyi mata
snapping din picture saboda amsar kudi masu
yawa a banki dole ne ayi photo incase, sun sha
jinin jikin su dajin hakan, mu mafa ya yan Alhaji
ne manager ko kallon su baiyi ba haka suka fice
daga bankin jiki sanyaye..
Allah ya isa tsakanina da Alhaji nizaiyiwa haka?
Alhaji yasha zagi da tsinuwar mommy tee, yan
biyu dagaske ne anhana ku karbar kudin ? yan
banki nan sun fara hauka ne bayan nasan duk
zamana da alhaji bai taba furta mani sireenah Ce
next of kin dinsa ba hasalima ya akayi yacanza
signature don a iya sanina inada right ga account
dinsa shiyasa duk wani dukia ta account din
mahaifinku nake turawa, yaci mutuncina wato
sireenah kadaice yarsa shiyasa baisa daku ba
koda yake nikuma zanyi amfani da sireenah na
amshe dukiyar, gado na ubanku ne dole na kwato
maku hakkinku! Sireenah tsorona take,tanayin
duk wani abu dana umurceta so dolenta ne ko
wannan karon tayi mani biyayya zamuje da ita
banki ta amshi kudin daganan musan yadda
zamuyi da shegiar! Hassana je kira mani sireenah,
toh mommy tee , munafuka , yar aiki, kina inane
mommy tee nakiranki da hassana taji shirun yayi
yawa bata amsa mata kaisaye tashiga dakin
daman sallama ba dabi'arsuce bude labulen dakin
keda wuya tayi arba da Haddaden waya saman
shaffen katifar sireenah tsabar yadade yakoma
kamar anshifada tabarma, what! mena ke shirin
gani yarinyar nan tafara sata kenan mommy tee
tagama ganin wannan wayar tafice daga dakin
with wayar a hannunta, sireenah dake cikin
bathroom bata san meke faruwa saboda karar
shower dake bude fitowar tane taga ba wayar kan
katifa, hankalinta yatashi,salati tayi tajerawa
innalillahi..... shikenan yau asirina ya tonu,yaa
Allah kayi mani kariya daga sharrin mutanen nan
bata gushe ta wannan addua mommy tee suka
shigo dakin, jikin sireenah yashiga kakkarwa.
Munafuka, dayake kinsan bakida gaskia shine
kika tsorata haka? ubanwa yabaki wayar nan?
mo....mmy tee kyautace daga muneera, rufe mani
baki you big liar, har yaushe muneerah tayi kudin
sayen waya irin wannan? tsadar wayar daidai
kudin wani mota, Ko kin manta muneera
matsiyaci yace bata iya tsinana ma kanta komai
balle wani, kyautar ta na dubu biyune.. Ki gaya
mani kin fara satane? Allah mommy bana sata,
kina biyar maza kenan? Bana kodaya. Koma
kinayi keta shafa abin farin cikine agareni
matsalar dayane tsani ganinki da duk wani abin
ka ruwa don haka yanzu ma rabaki zamuyi da
wannan kafin haka yan biyu ku daketa son ranku.
Saida sukayi mata likis kafin suka barta kwance
kasa dakyar sireenah ta rarrafa zuwa bathroom
don tagyara jikinta daman haila yarisketa shine
taje dubawa a yauce koda Hassana tashigo
dakinta, dayake ta fitar da wayan ne don kiran
mommyn muneera kafin ta mayar dashi
maboyarsa, farin cikinta shine basu gano itace
safna Mrs(pinky) kamar yadda su twinsa ke
kiranta! Bayan dukan dasukayi mata mommy tee
tayi danasanin barin yan biyu dakinta saboda
yanzu ne ta tuna da batun banki! fuskarta ya
kumbura sanadiyar dukan da akayi mata ba halin
zuwa banki dole sai an bari fuskar takoma daidai
don kada a zargesu , sireenah tagodewa Allah
asirinta bai tonu ba, haushinta dayane rashin
kiran mommyn muneeera tsohuwarta wayarta
data duba ba number mommyn muneerah!
***
Maraba da aminina (daddyn axeema) yau kaine a
gidan nawa? Kasan idan mutum yana neman
biyan bukata dole yazo dakansa balle ku
sarakuna komai naku nadaban ne! Oh zancenka
kenan amma aini ko aike makayi mani koma
mene zanyi maka kafin karfin komai a wurina , a
a Mai martaba maganar tawa na mussaman ne
gwara zuwana, toh Alhaji tunda kace haka kai
nake sauraro , daman magana ce ta "ya "yanmu,
azeema tazo mani da zancen tana son auren
suhail ko nace suna son auren junansu dayake
kowa yasan soyayyar tasu dadden abune, Haka
ne Alhaji sai dai ban katse maka hanzari suhail
din da bakinsa yace mani yadau azeema
matsayin yar uwarsa ba zancen soyayya tsakanin
su! Haba Alhaji koda hakanne ba soyayya
tsakaninsu ai yadace muhada "ya "yan mu aure
ko don karin dakon zumunchi, maganarka haka
take amma yaron nawa yazo dazancen yasamu
matar da zai aura! Mai martaba kenan ai koya
samu Wacce zai aura bazai hana akara masa da
yar uwar tasa, yana da right na auren mata hudu,
dahaka har mai martaba ya aminta da bukatar sa
ko banza baya iya jayayya da babban amininsa
sun rabu cikin farin ciki kafin su rabo saida akayi
baikon SUHAiL da AzEEMA ! Zancen yabi gari na
baikon suhail da azeema mutane sai tofa
albarkacin bakinsu suke gogan yashiga tashin
hankali ,yana yiwa mahaifinsa biyayya sosai baya
tsallake zancensa! Mahaifinsa Kuma kaifi dayane
baya canza magana idan ya yanke hukunci,
menene mafita?
Zai aureta? yazaiyi da safnarsa?


www.abbagana.pun.bz



[10:28AM, 8/08/2015] Sireenah2*2

********NA***********

muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Gaskia mai martaba banji dadin hukunci daka
yanke batare da ka shawarcemu, nasanar dakai
suhail baya son yarinyar nan yadauketa kawai
matsayin yar uwane, yariga samu Wacce yake
kauna, Hajia dakata nasan ban shawarceku ba
but inada right tafiyar da duk abinda nake so ko?
Hakane mai martaba, toh nariga na yanke
hukunci kuma ba maganar canji don bagirmana
bane, tun yaushe muka bashi dama yana mana
yawo da hankali? Karshe yace yasamu wacce
yake kauna amma har yau ba a kara jinlabarinta ,
nagaji ban hana masa kara aure ba idan yana ra
ayi muradi yayi adalci, kema kamata yayi kiyi
supporting dina bawai kizo mani da wani zance
nadaban, shikenan maigidanah kayi hakuri sanin
kanka ne ban isa na tsallake maganarka ba haka
yaranka ko yanzuma zumu cigaba da yi maka
biyayya muna sane baxaka taba cutar damu!
Yauwa uwar "ya "yana Allah yayi muku albarka
baki daya, shiyasa kullum nake kara sonki saboda
kina bina sauda kafa bana tsoron yanke hukunci
don nasan bazaku taba watsa mani kasa a
idanuwa..haka dai suka canza hirarsu zuwa
na...........
Ba nasara ga suhail banda yayi hakuri
yacigabada addua hakan takasance garesa kullum
cikin neman safnarsa yake, baya zancen azeema!
*********
wow azeema kalli waccan mota kamar ta nan
zatayi parking? Friend ashe kingani tun shigowar
motar nake kallo kamar bama mukadai ne ke
kallon motar ba, all eyez on the car' nima
Abba gana motar nake kallo! Subhannallahi
azeema kinga nacikin motar? dashi da motarsa
bansan wanda yafi haduwa ba, azeema
............axeema anya kina tare dani Kuwa, hmm (mata ikon Allah)
qawata bari kawai nashiga duniar tunani ne ashe
akwai masu kyau haka komai nasa abin burge
wane yasoma fin suhail dakomai! Haha azeema
kodai kin kamu ne? Allah qawata kamar kinsani
but matsalar anyi baikona da suhail mtsw dana
san zan...... azeema yi shiru gashinan tafe wurin
mu, dole tayi shiru bata karasa maganarta ba.
Assalamun Alaikum yan mata cikin siririyar
muryasa yayi sallamar tamkar baya son magana
daman akwaishi da maake voice kamar macce!
Azeema shiru tayi taki amsa sallamar friend kadai
ta amsa , Malama azeema kinyi shiru baki amsa
sallamata , azeema bude idanuwa tayi cikin
mamaki da alamar tambaya ina yasan sunanta,
Nasan zakiyi mamakin ina nasan sunanki amma
ba abin mamaki bane idan kikayi la'akari da
popularity dinki bama sunanki kadai nasani ba
nasan komai dangane dake idan nace komai I
mean everything about you! Bakomai yasa nayi
bincike akanki ba tsabar sonda nakeyi makinr
nahadu dake a wani supermarket da kike
shopping ne, naso nabiki baya zuwa gida amma
emergency kira yazomani nazuwa Thailand harkar
business na dayan company na dake can, ban
dawo ba sai jiya kafin tafiyana nasa ayi mani
bincike kanki wanda harda labarin anyi maki
engaged da suhail nayi bakin ciki sosai but duk
haka nace sai nazo na gwada tawa bajinta ko
banza ba aurenki yayi ba inada tabbacin bazai
kadani ba, yadda yake takamar jinin sarauta ne
haka nake bana tunanin yafini arziki koda yake
kada nacika malama azeema da surutu By the I
am prince Shureim Suraaj by name daga
masauratar Canada, Azeema wadda dadi duk
yasa takasa magana, malama are my not
accepted ko don kinga am not from your country
idan shi kike tsoro munada yan uwa a Nigeria!
Hmm dakyar tasamu tace a a bahaka bane amma
kabari har nayi tunani! Toh zan tafi kafin ya tafi
sai da yabasu 50k each wai su sha ruwa.
Tafiyarsa keda wuya su azeema suka hau shewa
plus daria, Friend Allah yataimake ni ban auri
suhail dana cuci kaina, azeema duk da haka you
are engaged bai kamata kifasa aurensa afterall
har manya sun shiga tsakani, friend matsalata
dake baki iya cin arziki, bani kudin idan baki son
shuriem, Ayi haka azeema kudine fa? nima
inasonsa Allah ya nuna mani aurenku! Haha
shegiya friend mai idanun cin naira! Haka dai
suka rabu cikin farin ciki azeema tama fi kowa
farin ciki don tasan ajinta yakaru and when it's
come to money daddynta baya wasa, yafi suhail
da komai arziki mulki, a kyau ne takeganin
zasuzo daya.......

[10:28AM, 8/08/2015] Sireenah2*3

*********NA************

muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Ki aje aikinan, yau zamuje banki go and get ready,
don't forget kishafa powder dinki a fuska kada
muje manager yace yana sonki, mommy tee
mezamuje yi a banki? Ni da kin barni gida ma,
Shegia har kin isa kitambayeni toh ubanki zamuje
yi kuma dole kibimu ko kin ki maza je kishirya ina
jiranki. Jiki sanyaye tayi shirinta cikin minti biyar,
Suka kama hanya tana takure gidan gaba tareda
driver su mommy tee ana baya!
*************
Suhail baxa kaje banki karbo kudin da mai
martaba yace ka amso ba kasan fa mabukata zai
rabawa, Hajia yau banajin dadin jikinane sai dai
zuwa gobe zanje, assha autana kasha magani?
ka kira family doctor yazo yadubaka mana, a a
Hajia idan nasha magani zai sakeni, tashi kasha
yanzu sannan please karage tunani Allah yana
sane da halin dakake ciki insha Allah very soon
komai zai daidaita! Nagode Hajia...
************
Banki cike yake dajama'a kallon su mommy tee
kadai ake bawai sun burge mutane ba, a'a
sireenah ce suke mamakin baki irin nata kamar
bayan tukunya, dasuka cema manager ga wadda
suke son gani nan manager korasu, sanayyar
dake tsakaninsa da mommy tee yahana yasa
akama su, don shi ganin yake sun maida shi
shasha yazasu zomasa da macce blacky bayan
passport dinda kegaresa fara ce cikin shiga ta
alfarma tsabanin wannan. Shigarsu mommy tee a
mota a hanyar koma warsu gida sireenah tagano
mesuke son aiwatarwa a zancensu but bata da
bakin magana dolenta shiru tayi tana maganar
zucci wannan karon ne right time dazan Kwaci
yancina but tayaya? Yaa Allah gani gareka, har
suka kai gida batasani ba sai da Hussaina ta ran
Kwasheta a kai tareda fadin yar kauye sai asamu
damar fita daga motar ko? kafin tadawo duniyar
thinking, Suna pallor zazzaune sai cin better
sukeyi karshe suka yanke Shawaran gobe idan
zasu koma banki xasu bata tufafi sabbi and
bazata saka powder ta(shoe shiner! Wanda yayi
daidai da gobe ne yarima suhail shima zaije
bankin, Kuma banki daya suke. Masu karatu
muhadu wata rana idan Allah yanufa muna cikin masu
rai da lafia!.....
muhd-Abba~Gana
Share:

8 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive