shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 26 August 2015

INSIYA*****12

insiya.jpg

INSIYA 12


********NA**********

muhd-Abba~Ganayace toh baby na zauna muchi nace masa a'a wallahi na koshi yace to ga sakonki koh shima kin koshi? sai nayi murmushi na ansa tare da cewa na gode nayi ajiye shi a gefe yace a'a insiya lafiya kika ajiye shi sai kace ba wayyay ba kuma kin san in ba ka sha lemo da sanyinsa ba ai ba ka sha komai ba gwara ma ka sha ruwa".
nace to kaci abincinka mana zan sha yauwa baby ko keh fah sai na faki idonsa na dauko shi a karkashin kujera dana boye na aje wancan sai na bude na kama sha sai danayi rabi sannan na aje na zubawa sarautar Allah ido shi kuma yana kallona yana murmushi sai na kama hamma karya babbyna kai dai baccine kike ji? nace yaya bacci nake ji yace toh babbyna aje ayi bacci lafiya sai na tashi na shiga dakina ina tangadi kamar wacce ta sha barasa shi kuma mugun dan iskan sai murmushi yake yi.

na shiga na kwanta kamar mai bacci sai can naji shigowarsa da sanda kamar wani barawo
nikuma sai na dade rufe idona kamar mai baccin sai naji yana kirana nayi mar shuru kamar banji ba sai naji yana cewa .
yauwa tayi bacci bari inyi maxa in cika umurnin hajiya kai ni ma zan sha lagwada wai!!! masha Allah!! tsarki ya tabbata ga wanda yayi wannan yarinyan" yana yi yana cire kaya daman ni ina makale da wukata wanda Abba gana ya ban wanda ya dauko a kicin mai kaifi domin kare kaina daga sharrinsu lolz!


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive