shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 11 August 2015

TSIREN DANKALI

sampea6c1ceaeadfded9.jpg

TSIREN DANKALI
ABIN BUKATA
Dankali isashe
Albasa
Ganyen corriander
Koren barkono 3
Ruwan lemo
Gishiri /dandano
Garin hodar cummin
Garin busashen biredi ko garin shinkafa
Bota
Kwai 1
YADDA ZA AYI
A dafa dankali a bare a murje sai a kawo bota a
zuba a kai da sauran kayan hadin
Banda kwan sai hade a kwabe su gaba daya ayi
masa fasalin zobe ko rawul sai ajiye a fridge
Ya tsumu .
Bayan ya tsumu sai asa a cikin ruwan kwan
sannan abarbada busashen biredi akai sai a
soya.
Za a iya anfani da wannan abinci don karin
kumallo ko yara su tafi dashi makaranta
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive