INSIYA******4
INSIYA 4
********NA**********
muhd-Abba~Gana
hanan inaji ina gani aka dauki mahaifiyata a makara a wannan lokacin ne na ji na tsani duniya nan na ga an dauketa gudu nayi xan rike makarar kar a kaita.da gudu mutane aka taho a ka rike ni,na fadi sumammiya, hanan abinda ya bani mamaki shine wallahi hajiya jamila tana zaune a lokacin da za a kaita tana tauna cingam da mutane suka mata magana sai tace ai duk wanda ya mutu ya mutu sai dai kuma a yi masa addu'a ranar sadakar uku kuwa unguwa ta tafi wai yau ake bikin kawarta kuma sune masu aiki.by abba gana
hmmm yau shekarata biyu da gama karatu kuma takarduna sun yi kyau amma hajiya taki a bari akaini gs wulakancin gobe daban na yau daban wai yanzu ma sai dai inje kicin in debi abinci a tukunya kuma idan naje kanzo nake gani haka nake kankara wanda na samu delu mai mana girki nake tambayanta ya yanzu ba a bani abinci take cemin hajiya ce ta ce kar a kara baki abinchi wai idan inaso sai naje tukunya in kankari kanzo tunda shima abincine.hmmm Allah karabamu da irin wayan nan iyayen
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.