shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 7 August 2015

NA KARBI KUDINSA, AMMA NAQI ZABARSA.

bana.jpg

Assalamu alaikum, Malam Dan Allah inada
tambaya kamar haka:
Dan siyasa yabani kudi yace na zabeshi na
karbi kudin, kuma ban zabe shiba.
Menene matsayin kudin da naci ???
Amsa:
====
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN
QAI.
To Gaskiya a fahimtata, idan ka tabbatar
bazaka zabe shiba, bai halatta ka amshi
kudinsa ba, saboda Annabi (s.a.w) yana
cewa:
"Musulmai Suna kan sharudansu"
Kamar yadda Bukhari ya ambace shi kuma
Albani ya inganta shi a Irwa'ul galil hadisi
mai lamba ta: 1743.
Sannnan kamar yadda ya haramta aci
dukiyar musulmai ba bisa hakki ba, haka
ya haramta aci dukiyar arne ba bisa hakki
ba, gashi kuma yaudara alama ce daga
cikin alamomin munafuki, kamar yadda
hadisai suka tabbatar.
Yana daga cikin ma'anonin dimukuraddiya
zaben wanda Kakeso, don haka babu
bukatar 6oye-6oye.
Allah shine mafi sani.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive