shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 26 August 2015

INSIYA*****10

insiya.jpg



INSIYA 10


********NA**********


muhd-Abba~Gana


ai kuwa sai naji hajiya tana cewa "aina sameta ina ta kwantar mata da hankali ina karya mata da kai har ta yarda tana sonka kuma kasan abinda nake so da kai?
yace a'a hajiya sai kin fadi tace to kafin kafita ka shiga dakinta ka zauna kuyi hira sai ka tambayeta mevtake so ka sai mata nan shegiyar xatace maka lemu take so idan ta fada maka to sai ka siyo mata na roba sai ka bude kasa mata wannan kwayar ka jijjiga har sai ta narke sai ka kai mata.
nukuma zamu fita da alhaji amma kafin tara da rabi kasan abin da kayi kaga idan muka yi haka sai muce ai da ita da tanimu mai shara aka kamasu suna tskanci.bayan mun dawo da alhaji sai na shiga dakin ta na gansu,to wallahi ina fada wa alhaji haka sai ya koreta daman yace shi wallahi yarinyannan so yake tabar masa gida,kaga idan ta tafi to dukiya ta zama ta mu sai yadda muka yi da ita".
nan suka kwashe da dariya sai ya ce hajiya wallahi shiya sa nake dada sonki kuma nake alfahari da ke kuma hajiya dan Allah ina so a canza min mota"nan ta kwashe da dariya tace haba jamilu motar mai idan da akwai kudin jirgi ai saina sai maka,ballantana mota kaga tashi yi maza ka je wajenta,to hajiya an gama bari in tafi in sameta da sauri na tafi dakina nikoh abbagana ina biye da ita a baya,tana rawan hiki sai salati nake da neman tsarin wajan ubangiji.Allah ya kare ni da sharrinsu..........



muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive