shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 25 August 2015

INSIYA*****8

insiya.jpg



INSIYA 8



********NA**********

muhd-Abba~Gana




nan hawaye ya kama zubo min dan har yau ban taba zuwa gidan abban yusra ba daga ya zo zai tafi da ni sai hajiya ta hana nan na kama tafiyata duk jikina ya mutu.
ina shiga cikin gidan sai ji nayi an rufe ni da duka ke yar iska ana baki wahala zaki bishi koh?? to mai sa baki bishi ba?
na ce ai dan kin hananine kuma wallahi yakara zuwa sai na bishi mari ne ya tsaidani kaji yar iska eh toh ba laifin ki bane kin tsotsi a nono ne shi yasa nace eh wallahi na tsosti amma kuma na alherine nan naji ta rufeni da duka, nikuma gani da taurin zuciya (kamar maryam lol!) nace hajiya wallahi kar kikara dukana
sai naji ta kama sallati'la'ilaha illahu, insiya haka kika koma? nayi banza da ita na tashi na kama tafiyata don ko wahainiya ba zata nuna min tafiyar kasaita ba, ballantana mace mai ji da kanta nan na barta tayi ta sororo kamar wacce kwai ya fashe wa a ciki.
***********************
bayan tabka wannan sai naji hajiya ta kirani "insiya" na amsa mata na"amm tace zo nan mara mutunchi akan jamilu yace yana sonki shine kika zazzage shi? har da ce mai dan iska ke ba a ce mii yar iska ba sai ke ce zaki bude baki kice mai dan iska? to wallahi ko ki yarda ku yi soyyaya nan ko kuma na sakaki a cikin kangi mai wahala(wa'iya zubillah) keh in banda abinki xai rufa miki asiri ya aureki shine har da wulakantashi? haba insiya dan Allah ki yarda ya aureki kinga ni ban taba haihywa ba saboda haka ne na dauko su nake rukon su ga shi yanzu jamilun ya isa aure kuma tun suna yan yara nake tare dasu dalilin haka ne nake tambayarsa akan aure yake ce min wai ke yake so amma kina wulakan tashi".





muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive