shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 15 August 2015

sireenah*********12

samp906c78071de1d454.jpg



sireenah 2*12



*********NA***********




muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz



Gaskia
amarya tajigata sosai saboda tsakanin Abuja da
Kebbi akwai nisa gashi bata saba tafia mai nisa a
mota su uku kawaine yan rakiyar friend din
amarya da uwanyenta biyu Alhaji bayason aje
dayawa yadda zasu samu makudan kudi don
yasamu"share "mai tsoka don yasan mahaifiyar
amarya bazata damu da wani "share". Wurin
dayan dare suka isa garin kebbi amarya da yan
uwanta kadai aka saukar agidan sauran kuma
gidajensu aka mayardasu daki daya amarya ta
kwana da kawarta while uwayenta suka kwana
daya daga cikin sauran dakunan. Ango bai kwana
gidan ba washagari dasafe yazo da friends dinsa
biyu don gaisawa da yan uwan amarya daganan
amayar dasu. Sashen da amarya take suka nufa,
amarya anci uban kwalliya kamar ba gobe gaskia
tayi kyau na mussaman don tasha gyara friend
din amarya ba'a barta abaya wurin kwalliya itama
koda yake tayi nata kwalliya ne ko zata samu mai
sonta cikin abokan angon balaifi tasamu shiga
wajen wani abokin ango (masu karatu kada ku
manta friends dinsa na canada harwayau basu zo
ba,) karshe dai sunyi barkwanci kamar yadda
yake kasancewa tsakanin abokan ango da
amarya. Hannu sake aka mayarda yan uwan
amarya batareda an basu koda sabulun wankane
friend din azeema kadai tasamu kyauta daga
amarya....... Tsayawa bayanin kayan da akasa
agidan barnan lokacine abinda kadai zan iya cewa
naira yayi kuka.. Daga azeema sai angonta aka
bari a mamakeken gidan duk girman gidan ba yan
aiki maigadi kadaine, kunga zasu sha amarci
yadda suke so batare da an takurasu!

muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

2 comments:

  1. Ibraheem mu'azzam12 February 2016 at 14:12

    Ku karasa mana Haba Dan Allah

    ReplyDelete
  2. Don Allah ina zan samu cigaban wannnan littafi na sireenah?

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive