shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 7 August 2015

sireenah**********--9

samp906c78071de1d454.jpg

sireenah 9


********NA**********

muhd-Abba~Gana
Yarima suhail cikin shigarsa ta alfarma yake,
tufafin sun kara fitar da zatinsa ,damacan shi mai
kwarjini ne gashi da iya tsara kwalliya tamkar
macce shiyasa mata ke kara likemasa (mata
sunfi son namiji wanda ya iya tsara kwalliya
komai rashin tsadar tufafi da tsabta) tare yake da
wasu abokansa biyu suna tafia a nutse sai daidai
inda ake birthday din mawaka naganinsu suka
fara yimasa waka. wurin birthday din yakoshin
mutane different types na garin Abuja da mukota
Yashiga gaisawa da mutane kafin ya zauna kusa
da mai martaba aka soma gudanar da partyn
cikin tsari ba haya niya, Yan biyun mommy tee
sun zo balaifi duk da tufafin nasu mai tsada ne
basuyi wani kyau cikinsa ba sunyi make up over,
ga jikin daman yasha bleaching, ga uban
attachment (gashin doki) din da suka saka, komai
nasu is new but a banxa sukansu sun raina
kwalliyarsu, saboda akwai mutanen da suka fisu
kwalliya etc,wacce tagaice su tayi kwalliyar kece
raini itama sun haadu sai rawar kai sukeyi kamar
don sanda dasu Bakowa bace tagaiyace su face
Kawar Azeema ( gayyar-gayya Keenan) Banga
Azeemar ba ko lafia?... birthday din yayi nisa
kafin muneerah suka samu damar hallara dayake
da nisa tsakanin gidan su, sun ka saance yan
uwan mai martaba ne, don haka harta gefen da
ake birthday din aka bar motocinsu, gabaki daya
jama'ar dake gurin kallo yakoma gun motocin
suna jiran suga su waye ciki? bodyguards suka
fito cikin sauri domin bude motocin Alhaji da hajia
ne farkon fitowa kafin muneerah then sireenah a
hankali suke tafia cikin kasaita ko banza suna
sane basuda makusa,.. aka shiga yiwa Alhaji
kirari irin na jinin sarauta mutanen wurin sun
kagu daganin fuskokin "yan matan but ba hali
saboda kwalliyar alkibbar ya rufe fuskarsu.
Daman wurin zamansu yana kusa da mai
martaba sai dai kash basu tarar da yarima nima
bansan inda yake ba, muneerah sun bude
fuskokinsu bayan zamansu inda aka tanada
musu, duk wannan abu da ake yan biyu Mommy
tee basu samu damar ganin fuskokin su sireenah
tsabar yawan mutanen gun , mutane da dama
sunyi tsabbatun kyawo irin na "yan matan bama
kamar sireenah ba wacce mutanen wurin sukayi
wa lakabi da sarauniyar kyau! Ciye ciye da lashe
lashe akeyi saboda anyi abinci, abinsha kala kala
daidai bukatar mutum! Muneerah lover boy yace
naje ta wurin swimming pool yana jira na acan,
hala ina ne gurin? Lah ai banisa muje na nuna
maki amma gaskia bazan isa ba saboda so nake
nashiga cikin gida nemo Yaya suhail kinga kafin
mutafi ina son kugaisa zanzo dashi ta nan! toh
muje please I am so eager to see him wallahi, Oh
su sireenah miss Luv mutafi na kaiki, yauwa
muneerahta.by Abba gana
Bayan sun kai daidai gun muneerah bata tsaya ba
kamar yadda tace cikin gida ta wuce! Yabada
baya dalilin haka batasamu ganinsa ba dayake
Kuma kan sireenah a kasa yake isarta inda yake
tsaye, kafin ta daga kanta tare da saukar da
hullar alkibar wanda yayi daidai da juyowar lover
boy.. What daman kaine lover boy ta tsorata
sosai daganinsa gashi ta saka shi cikin mamaki
da tsorata Kyanta kodai aljannace nayi gamo
da'ita?! Wanene shi? Sun san juna daman ne.
Nabarku a haka Sai gobe insha Allah....


muhd-Abba~Gana
Share:

6 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).