shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 15 August 2015

sireenah 2*11

samp906c78071de1d454.jpg


Sireenah 2*11






*********NA**********

muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz



An daura auren azeema da shureim wanda
mutane da dama sun halarci taron harda mai
matarba ya halarci taron daddyn Azeema kasa
hada ido dashi yayi har zuwa lokacin da taron
daurin auren yawatse... Biki yayi biki ango da
amarya anyi almubazaranci mahaifin amarya
yamafi kowa almubazaranci don yana tunanin
zaici riba, events kala 10 akayi, ango bai bayarda
kudin events din wasu abubuwa saboda yace
musu friends dinsa na canada su zasu bayar idan
sunzo, manyan baki sunzo daga kebbi, na canada
basu samu damar halartar daurin auren don
ansamu labarin jirginsu na sarauta yasamu
matsala kuma basu hawa jirgin haya(hmm) so
abokan ango bazasu zo suma don daman jirgin
ne zasu biyo. Amma sunyi alkawalin zasu zo
bayan biki daidai angyara jirgin, mahaifin amarya
shi bayarda kudinsa wurin million 3 wanda akayi
sauran event yace bayan biki abokan ango zasu
biyashi kudinsa with interest(harda kari). Daidai
gwargwado hajia Zulfa'u tayiwa yarta nasiha
amma abanza tayi domin kunnen yarta bone
(kashi) ne. Shima Alhaji mai idanun cin naira
ba'a barshi abaya wurin yiwa "yar sa nasiha
wanda bakomai yakunsa banda ta tabbatar tafara
business yada zata kama aiko masa kudin mai
tsoka don maida abinda yakasa wurin yimata
aure.. Toh daddy , kada kidamu za,a cigaba da
dauka maki lectures, exam kadai zaki zo
rubutawa. Nagode sosai daddy...... "Yan daukar
amarya sunzo daga ganinsu kamar wasu
mayunwata mata biyu kadaine keda kyan gani
atamfa mai tsadace a jikinsu while sauran nayaku
bayi ne suka saka ma'ana na talakawa..Azeema
da mutanenta basu kawo komai aransu don sun
dauka ko bayin sarkine akazo dasu. A haka dai
suka kama hanya but abin mamaki ba hanyar
airport aka nufa Azeema takasa hakurin hakan sai
da takira angon don jin ko lafia taga an wuce
hanyar airport an nufi hanyar byepass , kiyi hakuri
sweetheart bansamu nayi booking flight in good
time(cikin lokaci) bane kuma kinsan yana daga
cikin al'adarmu amarya bata kwana awaje
muddin aka daura aure! okay husby badamuwa
zanyi managing with the car since akwai AC
(maleji da motar tunda)cikin car din..



muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive