INSIYA*****3
INSIYA 3
********NA*********
muhd-Abba~Gana
09039016969
maza ki kawo min ruwa zan sha" to ummina na tashi da sauri na je na debo mata ruwa,kafin in shiga dakin sai naji ummi na yin wani irin numfashi tana salati da gudu na karasa wajenta ,"ummi ga ruwan naji shuru na tabata na ji shuru duk jikinta ya saki.
innallilahi wa'ina ilaihi raji'un" nan na kwalla mata kira da karfi, ummi! ummi!! ummina!!! na shiga uku mutuwa bakiyi min adalciba, mutuwa kin dauke min sanyin idaniyata mutuwa kin sakani cikin kangi mai wahala tun ina yin kukan har kukan ya daina fitowa saboda tashin hankali nan naga yan gidan mu sun fito mahaifina a gaba sai yan aiki da wanda kishiyar babanmu take riko su uku amma ba munafukan abbanmu yana ganin hakan ya dafe kai nan ya kama addua yana cewa Allah yayiwa mace mai hakuri rasuwa Allah ya ji kanta Allah ya yi mata gafara"ammen sukace bakibdaya
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.