shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 24 August 2015

INSIYA*****5

insiya.jpg



INSIYA 5



********NA**********


muhd-Abba~Gana



sai nake tambayarta amma suna zuba wa ya yan nata da take riko? sai tace eh a rabon ki ake kakkara musu sannan nace ki tafi.by muhd Abba gana

yamma koh tayi an gama abincin dare sai na shiga kicin na zubo abinci na zauna naci na koshi nan hajiya jamila ta karna masifa kuma tace wallahi sai dai abban namu kar ya ci abinci dan sai ta dauko abincin nasa ta bawa jamilu ashe ni abincin jamilu na dauka.aikuwa haka akayi abba ya zo yace ina abincinsa? hajiya ta kwashe abinda nayi harda kari ta gaya mar tana kuka sannan a karshe tace wallahi ta gaji da wulakancin da nake mata gaskiya gwara ya dauki mataki nan ya tashi a fusace yayi dakina ya rufeni da duka kuma yace idan na kara yi mata wani abu sai na bar masa gida har da rantsuwarsa.oh duniya



muhd-Abba~Gana






www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive