shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 7 August 2015

sireenah**********--8

samp906c78071de1d454.jpg

Sireenah 8********by*********

muhd-Abba~Gana


Muneerah yanzu ne dawowar Ku? Eh Hajia,
nazata kun fasa zuwa ne , a'a Hajia gyaran ne da
daukan lokaci. OK ina 'yata sireenah ne banganta
ba? Lah Hajia tana can wurin mota bansan
abinda ta tsaya yi ba, Allah yasa sunyi mata
gyaran dakyau? Hajia sai kin ganta nasan harda
kyauta zaki bani, Allah sarki 'yata najima dana
ganta tunfa karewarku makaranta hali irin na
Hajia Fateema (mommy tee) yasa bana zuwa
dubata sai dai inayi mata aike amma nasamu
labarin ba a bata Hajia Fateema ke rikewa. Hajia
ai hali na mommy tee sai addu'a, kinganta nan
sai yanzu, Hajia Mama barka war haka, wow my
daughter kingan ki Kuwa gaskia masu gyaran sun
san aikin su lallai muneerah kinci kyauta sunyi
aikin yadda nake bukata, yanzu kuje ciki ku
shirya abinciku nakan dining table, Nagode Hajia
Mama Allah yasaka muku da gidan Aljanna.
Ameen daughter muneerah jata Kuwuce daki.
Da'isarsu wanka suka fara daman already an kira
musu masu make-up, anyi musu make up din
yadda yaka mata nikaina sun burgeni bama
kamar sireenah wadda har wani sheki takeyi ita
kanta ta tsorata da kyan da tayi, ashe inada kyau
haka Alhamdullah kadan yarage tayi hawaye
bashiri tahana hawayen zuba gudun lalacewar
kwalliyar. Bazan daina gode muku ba muneera
har karshen rayuwata, a haka muneerah tasameta
sarkin tunani ga tufafin mu nan nakarbo gurin
Hajia, Tufafin irin na 'ya 'yan sarautane na
mussaman mahaifiyar muneera tasa akayo musu
order from spain kala dayane but kowane da best
colour dinshi, muneerah nata farine kwalliyar rigar
Kuma sky blue so alkibarta, takalmanta, set din
yan hannunta da phone dinta duk sky blue ne,
while sireenah komai nata farine da pink harda
waya itama wannan karon sireenah hawayen farin
cikin da take boyo dole suka zo ma! Nima
Abba nataya ta hawayen ashe duniya za'a
samu masu karamchi haka?.Bayan gama shirin
sune suka fito basuci girkin da Hajia tayi musu
ba sanadiyar shagon gyaran an basu fruits da
fresh milk. Muneerah kinsan wani abu? sai kin
fada, Wlhy yau am so excited ina wannan Friend
dina na 2go din da nake baki labarinsa lover boy?
Eh na tuna dashi. Yagaya mani zaizo gurin
birthday din but kamar aiki zaije dashi gun,
kinsan dama nagaya miki dako yakeyi basuda
arziki but inasonsa a hakan fa! Hmmm lallai
sireenah kin kamu har yau ina mamakin ki bawai
nace kada kiso shi don yana talaka ba a'a, baki
taba ganinsa ba, baki san halinsa ba, baki san
koshi waye ba e.t.c you end up fallen in love with
him! Muneera is not what you think nima ban
taba tunanin zan soshi ba, a farko dani dashi
bamu aminta muna son junanmu ba sai da na
hadu da wani Abubakar a room yanuna alamun
yana sona yace muje private muyi magana ashe
lover boy ransa yabaci sosai yabi abubakar
private yayi mishi tas nikuma yadaina kulani ko a
room baya nuna ma yasanni inshort sai daga
baya yasauko daga fushinsa har ya furta mani
Kalmar so nikuma bansan meyasa na amince
masa nadai san inasonsa.. Lallai Sireenah kinada
aiki gabanki Allah ya tabbatar da Alkhairi! Ameen
Kawata! Yauwa tashi muje ga motoci can an fito
dasu, motoci Kuma? daya bai isa bane?. Kinji da
wani zance kimanta dasu Hajia zamu! Oh
namanta me. A mamakin sireenah motoci biyar
tagani biyu colours din tufafin da suka saka,
dayan farine sauran biyun Kuma duk bakake ne,
motocin gabaki daya sabbine(new) gwanin
sha'awa, nikaina(abba gana) sun burgeni sai dai
kauyanci irin nawa bansan sunan motocin ba
dana fada muku but gaskia ba'a samunsu a 9ja.
Hajia da Alhaji sunyi shigarsu ta alfarma cikin
fararen tufafi da alamu sune zasu shiga cikin
farar motar. Bodyguards suka bude musu motoci
kowannensu baya suka shiga saboda da mai
tukasu! Motocin ajere suka Kama hanya zuwa
gidansu Yarima suhail, bakaken motocin biyu sun
sa sauran motocin tsakiya while su muneera sun
saka na Hajia centre. Insha Allah zan cigaba
Happy jumma,a @ kareemmuhd-Abba~Gana


Www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).