shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 7 August 2015

sireenah************--12

samp906c78071de1d454.jpg

sireenah 12



********NA*****n*****


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz




Suhail gaskia nida mahaifinka mungaji da wannan
hali naka idan baka da lafiane sanar dani munyi
maka alkwalin sai inda karfin mu yakare wurin
nema maka magani bawai kayi ta yawo mana da
hankali kullum excuse dinka bakaga wacce kake
so ba bayan ga mata nan birjik mun hada maka
birthday ko zakaga wacce kake so amma har Yau
shiru kakeji, karshema shiga kayi cikin damuwa
ga ramar dakake famanyi tun bayan birthday din
kaki fadin meye matsalarka.
Hajia don Allah kiyi hakuri, ki kwantar hankalinki
lafiata qalau, bahaka bane nasamu wacce nake
so yanzu. Alhamdullah autanah ko kaifa har kasa
naji duk wani bacin ran dake tattare dani yagushe
Allah yayi maka albarka, yasunanta? Yar gidan
wace? wane gari take? yasunan unguwarsu? a
ina kuka hadu? Waye mahaifinta? sanar dani
autanah Alhaji nashigowa zansa yaje ayi tambaya
gidansu yarinyar ko ya aika mutanensa. Sunanta
Safna tana karatu a makarantar mu.... Kayi shiru
suhail kai nake sauraro, gaskia Hajia bansan
waye mahaifinta ba! Subhanallahi shegiya Ce?
A'a Hajia bana tunanin shegiace abinda nake nufi
shine bansan gidansu ba, I don't have her
address munhadu a 2go chat bansan wane course
take karatu ba, kinga bahalin zuwa gidansu,
Kullum naje school sai na yawata makarantar
baki daya but ban taba cin karo da'ita ko mai
kama da'ita bana gani, har nafara tunanin KO
aljanace idanma ba aljana bace ina hasashen
bata sona ne may be am not her typed!, tun ran
birthday tadaina hawa 2go chat din,she is always
offline, banida number wayarta balle nakirata,
dalilin hakane yasa naki gaya maki nasamu
wacce nake so! Watakila rashin lafia yahanata
hawa online.Hajia idan batada lafia zanji a jikina.
Suhail anya bagamo kayiba? Wannan abu akwai
boyayyen al'amari da rikitarwa cikinsa zuciata ya
shiga raya mani kodai aljana ce, abin tambaya
anan shine kun taba haduwa ne?. Eh Hajia a
gidannan ma muka hadu wurin birthday partyn
nine nayi inviting dinta. Yanzu dai abinda nake so
dakai shine ka yawaita addua ko Allah zai sa
kaganta nima zan cigaba dayi maka addu'a
yakamata ayi sanarwa ko Allah zaisa a dace,
karage sa damuwa a ranka zaka ganta cikin
sauki insha Allah idan safnar takasance bil'adama
. Kozaka duba cikin pictures dinda akayi na
birthday din da video coverage may be zaka
ganta kagani daganan sai muyi tracing nakusa
da'ita koda sun Santa?, Batanan koda mai video
coverage yazo kinsan yayi lattin zuwa pictures
kuma family members kadai akayiwa bayan
tafiyarta ne mukayi dasauran mutane bana
tunanin tana ciki ko families din ma nasaura
akayi dani koda su Baba karami(daddyn
muneerah) sukayi nasu bana nan har suka wuce
bamu haduba, Tabbas wannan haka yake
muneerah tayi ta nemanka alokacin bata ganka
ba taso ku gaisa da wata kawarta akayi rashin
sa'a bata ganka ba naji haushi sosai don naso
kanemi Kawar muneerah din don da alamu zatayi
hankali. Allah sarki muneerah harna manta da'ita
bamu hadu ba koda takoma London amma insha
Allah zanje London idan mukayi Hutu, Hajia
kinadaina zancen wata nariga nayi zurfi ason
safna. Shikenan autanah tashi katafi zamu
tattauna da Alhaji zuwa anjima idan yazo..


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive