INSIYA 2
INSIYA 2
*********NA**********
muhd-Abba~Gana
insiya ki daina kuka,Allah ne ya jarrabeki da wannan hali da kike ciki" ni ummina kina tayar min da hankali da irin wadannan kalaman masu tada hankalin duk wani mai hankali"
ina kuka ina fada ummina ke ina zaki? ki sani cewa ke ce sanyin idona, ke ce mai share min kukana.ummina kin san mahaifinmu baya sona ya fi son yayan rukon hajiya, to ummina ina cikin wannan tashin hankalin zaki tafi ki barni?
sai gani nayi ummi tana hawaye "insiya ke nan,kina ba ni tausayi a irin kalamanki,amma ki sani cewa ,Allah yafi sonki akan son da nake miki.kuma shi ya jarraba ki da shiga cikin wannan hali................insiya"
"na'amm ummina" insiya Allah yayi muku albarka Allah ya rabaku da duniya lafiya"
""Amin ummi".
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Muna gudiya Allah yakara fasaha
ReplyDelete