INSIYA*****7
INSIYA 7
********NA**********
muhd-Abba~Gana
wallahi alhaji bata da lafiya abin data ce dashi kenan yace Allah sarki insiyata shine kika rame haka?
abba ni dai zan bika sai tace haba INSIYA yar baba wani abu muke miki da ba kya son zama da mu? by abba gana tana yi tana dariya tare da hararanta nace A'a hajiya ni so nake kawai in bishi tace to ki bari idan kin sami sauki sai yazo ya tafi da ke jin haka sai nayi shiru ina tunani don ni nasan lafiyata klau sai bakin ciki da ya sani na rame ba dan Allah ya taimake ni ina da tsiwa ba ai da sai dai a dauki gawata kamar yadda aka dauki gawar ummah.
maganar abban yusurace ta tsagaitar min da tunani da nake sai naji yana cewa insiya ki bari idan kin sami sauki sai nazo mu tafi to abba Allah ya kaimu "amin' insiya to hajiya ga wannan dubu goma ki ajiye mata ga kuma dubu biyar naki a'a alhaji baka rabo da abin arziki ba komai hajiys to an gode Allah ya kara arziki "ameen" tace alhaji naji ance wai wannan siyasar ka fito a dan majalisa shugaban kasa? yace eh hajiya muna nan muna nema toh Allah ya bakusa'a ya amsa da ameen hajiya,insiya zan tafi sai na dawo ga dubu daya ki kashe toh Abba na gode sai na tafi na rakashi har motarsa ina ji ina gani ya tada motarsa ya tafi.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.