INSIYA*****9
INSIYA 9
********NA**********
muhd-Abba~Gana
09039016969
nan hawaye ta kama zubowa daga ida nunta jikinta yayi sanyi tsoronta ya kamani zuciyata takama addua domin tasha yi min makirchi ta hanyan yimin kuka dan sai ka rantse da Allah da gaske take.naji maganar hajiya da sauri na dago kaina domin kaina tun lokacin da naxo a sunkuye yake sai naji tace "insiya' nace mata na"amm
insiya dan Allah ki taimaka mana kar ya shiga cikin wani hali dan yace wallahi baxai auri kowa ba idan ba ke ba shiyasa hankalina ya kara tashi dan Allah yata ta kaina ki so shi kinji nace hajiya ba komai kuma na yarda dan ba zaki yi zabar min abinda ba shi da amfani ba
tace yauwa yata saisa nake sonki saboda hankalinki kuma nayi murna da wannan hadin sai dai yanzu kuma na zama suruka ba rashin kunya nan muka kama dariya na ce hajiya bari inje in gyara lafiyata tace Allah yayi miki albarka [hmmmm albarkan muna furchi] nace ameen hajiya ni dai na tashi ina tunani do ni dai ban taba jin irin wannan kyakkawan lafazin ya fito daga bakinta ba in dai ba mugunta zata shirya ba. by muhd abba gana
kuma ni dai abin da yake bani mamaki domin ko wata bakwai ba a yi ba ya yiwa wata ciki da kyar aka kwantar da maganan amma wai shine xai ce yana sona? har hajiya wai ta sa baki a maganar ni abin yana bani mamaki anya ba wata mugunta suka shirys ba? Allah ya kareni da sharrinsa.
bayan kwana biyu da maganar na tashi zan je in gaidar da su abba na shiga dakin abba na tarrar ya fita kasuwa na fito na nufi dakin hajiya aikuwa Allah ya taimakeni nazo a dai dai jinayi suna kulleh wata chakwakiya da jamilu dan haka sai ta labe tare dani abba gana naji abinda zasu ce.hmmmmmm rayuwa kenan!!!!
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.