sireenah********2**8
Sireenah2*8
********NA***********
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Ya tafi dake bayan sati daya zanzo nadauke ku
daidai kungama cin amarci. Murmushin takaici
sireenah tayi kafin tace mommy tee nagode sosai
Allah yatabbatar da alkhairi. A zuciaryata kuma
tana mai rokon Allah daga sharrin su domin bata
taba ganin Inda akayi aure ba sadaqi ba waliyi
sai nata.. Karshe su biyu aka bari falon lokacin
sireenah tasamu damar magana. Malama
sireenah kenan duk gudunki dai yau nazamo miji
agareki sai yadda nayi dake gobe warhaka kina
gidana nayi farin cikin hakan sosai ga dukkan
alamu ko hajia ma tagaji dake shiyasa tabani ke
sadaqa Allah yasaka wa HAJIA da alkhairi ki
zauna cikin shiri gobe zan zo mutafi. Salau kaji
tsoron Allah kataba ganin inda akayi aure babu
magabata da sadaqi? Yoo ni ina ruwana wannan
keta shafa daman aini ko kwandala bazan iya
bayarwa a wannan fuskar taki mai kamada
kashin kare( wai kwando kecewa rariya na yoyo).
Sireenah kasa furta masa komai tayi tadai bude
idanuwa da kunne tana sauraron cin mutunchin
da salau keyi mata Wanda bakowa yaja mata
face mommy tee bataga maizata yi dashi koda a
kafa aka daura mata kwanceshi zatayi tagudu
batagama zancen zucci taji yace ga naira 100
nan ayi gyaran amarya kila zakiyi daman kallo
Idan nazo. Tirkashi jama'a kuna ganin wannan
auren yadauro? Malam salau yasamu sireenah a
banza kenan? Ya suhail zaiyi idan yadawo daga
London? Kubiyoni a sannu don jin amsar
tamboyiyinku daga naku har kullun muhd Abba Gana
masu satar Mani littafi suna sa sunansu a ciki
suyi tayi bazan ce su daina ba but kada su
manta karya bata fure sannan akwai daren gobe
kiyama.......
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Baba gana pls where is 2*7?
ReplyDeleteTxn much
ReplyDelete