SIRRIN ZAMA DA MIJI
Yar'uwa ga wasu sirruka wanda in har
kinyi amfani dasu tabbas zaki zauna
lafiya da mijin ki, amma fa sai kin daure.
1.Ki guji binciken wayan mijin ki
completely inda hali kar ki taba masa
wayan shi sau dai in shi ya saki.
2.Ki guji zargi akan mijin ki na neman
mata,ki sa a ranki ko wane lokaci mijin ki
na da daman kara aure tunda addini bai
hana ba,maimakon ki ta bin diddigin yana
neman mata,ki dage dayi masa addu'an
kariya daga zina.
3.Ki dena yawan sa ido da bin diddigin
me mijin ki yake yi dan 99.9% na maza
suna son privacy, sa musu ido kan haifar
da matsala tsakanin ku
4.ki guji yawan korafi anyi mun
wannan,an mun wancan.da yawan fushi,
ki bari se an miki laifi kin tara sosai
sannan ki aje shi cikin ki karanta mishi
amma fa ba da gadara ko bada umarni
ba.
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.