shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 9 September 2015

INSIYA***13

insiya.jpg

INSIYA 13

********NA***********
muhd-Abba~Gana


me zan ji? a jikina kurum naji mutum ya fado min yana kokarin neman ciremin kaya tuni na tashi da hanzari nace yaya jamilu lafiya? yace lafiya klau so na ke ki kwantar min da sha'awata"
nace Allah ya kiyaye an ce maka ni yar iska ce kamar ka? mari ne ya tsayar dani to yau zaki zama yar iska inji yaya jamilu sai ya yo kaina da sauri na dauko wukar nayi kasa. ai kuwa Allah ya ban sa'a na sameshi a kijijini sai zuba yake.
kafin kace me har ya suma yau ni insiya na shiga uku nayi kisan kai kenan? nan take na gigice,tsoro ya kamani nayi waje da gudu.
yau ni insiya ina zan sa kaina idan na bari su abba suka dawo suka tarar da wannan abun, hakika ni ma zan iya mutuwa a wannan rana to yau ni ina zan je,ga shi karfe tara da rabi
innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, nan na ga motar su abba da sauri na labe a fulawa suna shiga na yi sauri na fita daga gett.

ina gudu ina kuka bani na tsays ba sai wani waje mai kama da kango.nayi kokarin shiga ciki doming na kwana dan na gaji, ina shiga na ga makabar tace nan ns tsaya ina dube dube can sai na ga symbol an rubuta MARIGAYIYA RABI MATAR ALHAJI KABIR.
da sauri na karasa kabarin ina zuwa na fadi ina kuka,haba ummina ya zaki bar ni a cikin tashin hankali? ummi dan Allah ki fito na shigo ko naji sanyi a zuciyata ummina wallahi ba son duniya nafi son inda kike wallahi ummina ina cikin masifa da tashin hankali UMMI... UMMI... UMMINA na shiga uku,ummina ki fito na shigo ciki inayi ina kuka
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive