shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 18 September 2015

INSIYA********35

insiya.jpg

INSIYA 35




*********NA************


muhd-Abba~Gana


duk wannan maganar da nake yin ta a zuciyata nake yinta dan na san baya jina kuma idan ma yana jina ma baya jin hausa sai turanci nan ya kaini wata makekiyar makaranta sannan yai fakin yace min ki biyo ni nan na fito na kama bin bayansa muka shiga wani makeken office wani mutum ne akan kujera kana ganinsa ka san bature ne sai naji mutumin da muka taho da shi yace sir ga tannan na daukota sai yace na gode nan ya fada min wasu yan maganganu sannan ya sa akai ni wani daki a hostel din dalibai nan na shiga na zauna kan kujera dan dakin yna dauke da gado da kwaba da kayan kallo sai kujera guda biyu sai bandaki.


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive