ABUBUWA 19 SUNA KASHE ZUCIYA
ABUBUWA GUDA (19) SUNA SANYA BUSHEWAR
ZUCIYA DA KUMA MUTUWA BABU IMANI:
1. Rashin yarda da Qaddara.
2. Wulakantar da Sallolin Farilla.
3. Mu'amala da Kudin Ruwa (interest).
4. Cin dukiyar Al'ummar Musulmi ta hanyar
haram.
5. Shan giya da sauran kayan maye.
6. Bijire ma Iyaye tareda wulakantar da zancensu.
7. Chanpi da tsafe-tsafe.
8. Zarcewa cikin Zina, Madigo, Luwadi etc.
Batare da tuba ba.
9. Halasta duk wani abinda Allah ya haramta.
10. Rashin Girmama Abubuwa ko mutanen da
Allah ya girmama su.
11. Sakin baki akan Manzon Allah, ko Ahalin
gidansa ko Sahabbansa masu tsarki.
12. Kisan kai cikin ganganci.
13. Debe kauna daga samun rahamar Allah.
14. Qin karatun Alkur'ani da zikirin Allah..
15. Dogon buri tare da rashin tunanin lahira.
16. Cin amana, da rashin tsayawa kan gaskiya,
da kuma rashin cika alkawari.
17. Zaluntar marayu da Makobta da masu
Qaramin Qarfi.
18. Rashin jin zafi idan an ta'ba hakkin Allah da
Manzonsa.
19. Bayar da shaidar Zurr.
Muna roqon Allah ya kiyaye mana Imaninmu.
Allah yasamudace
ReplyDelete