shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 September 2015

KALLO***DAYA-4

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
4


WACECE HANADI?
Mahaifinta malam manu dan asalin garin mubi neh dake cikin jahar Adamawa.bafulatani ne ya gade ilimin boko a gurin babanshi malam buba dayake babban malami neh a wanchan lokacin da mahaifiyarshi mama hansai dattijuwa mai kirki da sanin yakamata malam manu nada shekara 26 da shida Allah yayima mahaifanshi rasuwa sakamakon rufen daki daya fado masu sai gawarsu kadai aka tarar malam manu yayi matukar bakin ciki da rasuwar iyayenshi yayi kuka har saida yayi ciwo tafiya tayi tafiya harya neme auren kanwar abokinshi mai suna hassatu anan take aka bashi akasha biki hassatu marainiyace ce tana gidan yayanta salihu da zama.anan ne ya ganta kyakkyawace sosai nan take ta amince kasancewar shima malam ba daga nan ba indai kyau ne akasha shagalin biki amarya ta tare a gidantah xaman lafiya sukeyi tareda fahimtar juna a haka har ta samu juna biyu bayan wata tara ta haifi kyakkyawan yaro ranar suna akasa masa suna jafar sukaci gaba da rainon dansu cikin kwanciyar hankali duk da ba wasu mash Judi bane talakawane sosai amma sunada wadatar xuci saida suka shkr goma basu kara haihuwaba harsun fitarda rai saiga ciki ya bayyana sunyi murna kwarai bayan wata tara umma ta haife kyakkyawar jaririya mai makutar kyau kowa jinjina kyawun yarinyar yakeyi ranar suna akasama yarinya sunan mahaifiyar malam manu maryam ake kiranta HANADi a hankali harta girma takai shekara 16,hanadi wankan tarwadace(chocolate colour) tanada idanuwa matsakaita masu kalar bacci da dogon hanci da dan karamin baki tareda lips pink.doguwace bachan ba siririya tanada gashi har gadon baya tanada hips da dukiyar Fulani daidai ita.a takaice dai hanadi kyakkyawace.
09039016969
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive