shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA******26

insiya.jpg

INSIYA 26**********NA************


muhd-Abba~Ganato hajiya kuma in Allah ya yarda zan zauna da ku kamar iyayena wadanda suka haifeni hajiya tace to INSIYA Allah ya yi miki albarka "ameen na gode Allah ya kara arziki.

**** **** *****


yau watana takwas a gidan hajiya ina zaune a falo ni da amira inayi mata kiso(a cuci) yayin da muka sa kaya iri daya wata atamfa ce mai kalar kore atamfar nan tayi mana kyau sosai sallama muka ji da gudu muka tashi mun zata su hajiya ne dan ba sa nan zuciyata ce ta buga da karfi wani kyakkyawan saurayi na gani mai dauke da surar kyau shi dai wannan matashin farine tass! ba kuma can ba ga shi fatarsa sai sheki take kana ganin sa ma kasan a gidan hutu yake ga shi ba dogo ba kuma ba gajere ba.muhd-abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive