shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 13 September 2015

INSIYA*****20

insiya.jpg

INSIYA 20
*********NA***********


muhd-Abba~Gana

ke yarinya baki san insa zaki bane amma kika ce abuja zaki? na sauke ajiyar zuciya nace a sauke ni anan suka tsaya na sauka da yan kajina a hannu gashi duk sunyi min kashi a zane nan nayi musu godiya sosai suka kama hanya suka tafi ina kallonsu har sai da suka kule.hmmm aure ni'imar Allah(Allah kabamu ikon yi) nan na tsaya ina tunani ina zani? ga shi garin kamar babu mutane kuma yanzu idan naje tambayar yayan babana suce yaya sunanshi? ni kuma ban san sunanshi ba sai dai abban yusura.to idan na fda musu haka ai ba za su gane ba na san ma cewa za su che ban da hankali.ina nan ina tunani sai naga wata mota ta tsaya a gabana mai kyaun gaske dan har tafi wacce na hau kyau.wata yarinya ce a kalla zatayi shekara goma sha tace min iya ga sadaka


muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive