shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 21 September 2015

INSIYA*****39&40

insiya.jpg

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 39



**********NA************


muhd-Abba~Gana


mun kasan ce ni da poja abokan juna dan har sai data kawo dakina da kwana ga shi Allah yaba mu farin jini daga malamai har dalibai duk suna son mu amma abin da yake bani haushi shine wannnan yarinyar fenty beauty kome yasa bata sona? dan taso ta rabani da poja Allah bai yiba shiyasa take ta kulla min makirci ina tsalla kewa.


muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 40



**********NA************



muhd-Abba~Gana




09039016969



gashi yau watana takwas da sati biyu a cikin makarantar ina zaune kan dadduma ina jan carbi (kamar mallam zalimu) dan na idar da sallah da yake poja ba musulma bace amma duk da haka bamu fasa abotarmu ba dan ina yi mata addu'a Allah ya karkato da hankalinta zuwa musulunchi ina zaune can sai ga poja ta taho da gudu ta rungumeni tana dariya da sauri na ce poja lafiya??? sai naji tana ce INSIYA saura wata daya a zabi sarauniyar kyau shine nake ta murna dan na san ke za'a bawa kuma naji mutane ma suna cewa


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive