KARIN BURST(Nono)
Gawannan hadin yana karawa mace girman nono
kuma baya faduwa koda tana shayarwa, zaki samu
FARAR SHINKAFA, GARIN ALKAMA, GARIN
HABBATU
SAUDA, GARIN AYABA (PLANTAIN), GYADA MAI
MALFA DA MAI ZABO, AYA, ZUMA, MADARA, zaki
shanya plantain ta bushe saiki hadata da garin
alkama da garin shinkafa saiki hada aya da gyada
ki
markade a tace ruwan, saiki dora akan wuta a
zuba
garikan da anka ambata sama sanan a zuba
madara
ta gari da zuma saiki dama yayi kauri ki rinka sha
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.