shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 23 September 2015

RAYUWAR****NIHILA-5

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA Part 5
Hankalin sa tashi yayi da yaji fadan da daddyn yake tayi akan wani
cousin dinshi yaje neman aure har sokoto yace shi bazai lamunta in
bazai nema auren a gombe ba ko wani wuri kusa bazaije masa ba
sabida nisa da kuma rashin sanin tushe.. wani gumi yaji ya tsatssafo
masa ya ji jikin shi ya mutu ya tuno da nihilan sa Wanda bazai iya
rayuwa babu ita ba gashi yanaso yaje ya ganta Amma babu hali Dan
kuwa daddyn shi ya sashi a gaba da ayyukan company dinsa atm
dinsa gaba daya suna hanun hisham minti daya biyu zai neme shi
yace it's high time ya zama responsible man.. nihila kuwa tana can ta
rasa meke mata dadi idan taga pictures din hisham da emmata a
wayanta saitaji duk ya fara bata haushi tace yau kam ko mutuwa za'ayi
sai sunyi ta ta kare.. ta shiga watsapp dinta saita tura picx din Wa
hisham yana zaune yana tunanin yanda zaiyi da daddyn shi batun
nihila kawai yaga watsapp dinshi ta turo picx baisan sanda ya tashi
tsaye yana zaro ido ba hankalin sa ya balain tashi tambaya kala kala a
ransa ina nihila ta samu pics dinnan kardai tasan halayen shi wanda
yaketa boye mata? Ta ina zai fara mata bayani gaba daya ya
Burkice aiko ana haka sai ga text dinta hisham ka bani mamaki u
disappointed me I trusted u my whole life Amma da abunda zaka
sakamun kenan? Forget u ever know me in your life.. Good bye..
Tashin hankaliiii!!!! Ba'a sa maka rana shin kuna ganin hisham zai
hakura kuwa muje zuwa....
Hankalin sa a tashe ya kira ta a waya taki dauka missed call kusan
goma sannan ta dauka ana sha dayan tana dauka ya fara magiya
nihila plsss let me explain to you tace ba abunda zaka gayamun
hisham na riga na gani da idona ko zakace ba kai bane yace nine
nihila Amma Dan Allah kiyi hakuri na miki explaining tace bana
bukatan wani explanation kaban mamaki hisham ashe dama abunda
kakeyi kenan Allah daya halicce ka bakaji tsoron saba mishi ba baka
kuma ji kunyan yana kallon ka saini mutum wanda ba komai ba baiwar
sa ya halicce ni nine zakajin kunyan idona kar na sani.. yace nihila
nasan nayi abubuwa da dama a rayuwa na but wallahi shigowanki
rayuwana is a blessing to me kinsa na daina 70% din abunda nake I
have changed much more than before for u tace ooh sabida nine ma
kayi changing not because kana tsoron abunda zakaje ka tarar wurin
ubangijin ka yayi shuru yana jinta kawai sai hawaye yaji a idonshi
nihila pls dnt leave me without u my life will be miserable plss nihila
tace hisham its too late to cry when the head has been cut off just
leave me alone i adore and cherish every moment we had together but
this has to end ta fashe da kuka tace goodbye hisham ta kashe
wayanta ma gaba daya tasa favourite waqanta wanda take sawa in
tana bakin ciki wato bhula dena (forget me) na ashiqui ta kuka har taji ba dadi..
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive