shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****25

insiya.jpg

INSIYA 25*********NA***********


muhd-Abba~Ganayace eh idan aka fada ba zanji dan baza ai ya toshe kunnena ba ko INSIYA? sai muka yi dariya nace haka ne alhaji to hajiya zan fara baku labarina da kuma zuwa inda kuka sameni to INSIYA muna jinki nan na zauna na fara basu labarina tun daga farako har karshe hajiya naga hawaye yana zubo mata Alhaji kuma sai girgiza kai yakeyi hanayin dani kuma hawaye ya gaji da zuba daga kumatuna Alhajine ya ce hajiya yakamata mu rike INSIYA kafin mu nemo mata yayan mamanta toh Alhaji dan INSIYA abar tausayine yace a tausaya mata yace to bari na tafi wajen mitin din can tace a dawo lafiya Allah ya kiyaye hanya
ya amsa da ameen sannan hajiya tace INSIYA zaki zauna da mu har sai mun binciko miki yayan mamamki kuma ki dauke mu tamkar iyayenki mu kuma zamu cigaba da rikonki idan Allah ya yarda ga kuma yayan ku kuma ga yayarku nan suanan ta anty to hajiya yaya sunan su??
tace INSIYA kenan shi yasa naji ina sonki dan ba ki da kauron baki shi yasa na cewa Alhaji mu koma mu dauko kinidan kin rasa inda zaki.nan muka yi murmushi yayin da babbar yarta ta taho ta rungume ni tana murna sai hajiya tace: sunanan wannan zainab,amma.muna kiranta da amira saboda sunan babar mai nan gidan ce sai kuma wnnan ita kuma sunanta nabila sai wannan namijin sunan sa ábdülkâdìr muna kiran sa da âbdūl.


muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive