INSIYA*****34
INSIYA 34
**********NA************
muhd-Abba~Gana
karfe hudu da rabi jirginmu ya tshi bamu muka sauka ba sai karfe shida dai-dai na yamma a inda na ga wata mota haddadiya tayi fakin a inda na tsaya da hotota dan ni sai dube-dube nake don ban san kowa ba.
sai naga wani mutum yayiyk wajena sai ya nuna min hoton sannaan ya cemin in shiga motar za a kai ni masauki nan na shiga motar babu wata jayayya nan abin ya ban mamaki to a ina suka samo hoton domin bani da hoto ko daya ballantana abban yusura ya basu.
muhd-abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.