shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 23 September 2015

RAYUWAR***NIHILA-8

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA Part 8

Baban tane ya daure yazo ya sameta yayi ta mata nasiha mai shiga
ciki yace komai yiwuwan ubangiji ne kuma Allah ba yanda baya abunsa shike bayarwa shike kuma hanawa a lokacin daya so jikin ta
yayi sanyi tasan wani abu ne ya faru tace daddy ka gayamun ko
menene nayi alkawari zan iya yace mata nihila Allah ya miki albarka
biyayyan da kika mana Allah ya dau ran wanda muka baki sai taji
hawaye a idonta tace Allahu akbar Allahu akbar Allahu akbar
Alhamdulillah ala kulli na dau wannan qaddara hannu bibbiyu Allah ya
musanya mun da mafificin sa uban ya rungumeta yana kuka tanayi nima na Dan tayasu Dan tausayi.. an kai sauran amaren
gidajensu Wanda suka sha jere kudi ya barnatu kam ba laifi saidai
fatan alkhairi..
Nihila kuwa duk ta rame ta zama so silent kullun tana addua Allah ya
jikan mijinta yakai haske kabarin sa.. ranan baban ta yaga duk ta zama
wani iri saiya shirya musu fita picnic dan ta Dan samu walwala sunyi
inviting hardasu beejay da sausan da mazajen su sukaje lake view Ana
zaune Ana Dan ciye ciye kawai sai baban nihila ya tashi daga ganin
wani mutumi shima mutumin daga ganin shi ta zo wurin da fiskan
mamaki yace jameel kana rayuwan nan ashe zamu kara haduwa its
been ages frnd yace hmm kaidai bari Muhammad feels good to see old
faces again yaranka nawa yanzu yace gasunan family na ku gaisa ya
masa introducing duka yaransa sannan yace kaifa yace shima tare da
family dinsa yazo bari ya kirasu yaje ya taho dasu tun daga nesa
nihika keji gabanta na fadi wani abu ke yawo a ranta aikuwaa suna
matsowa wa zata gani inba hisham ba hisham kuwa ji yayi kanshi na
sarawa wani flashes yake gani a idonshi nan ya fadi sumamme aiko
nihila da gudu ta tashi bata ma san tayi ba tana kuka tana girgiza
hisham pls dnt leave me hisham Dan Allah ka tashi I can't live without
uiyaye dai abu ya kulle musu kai Dan haka kowa da tambaya fal a ransa amma dai akayi asibiti Dan ceto ran hisham koma meye ayi bayan nan!!!!!
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive