shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****24

insiya.jpg

INSIYA 24
**********NA***********


muhd-Abba~Gananan na kalli kaina a madubi na ce kai daman haka nake da kyau ban sani ba? ashe yarinyar nan bata yinlaifiba saboda a lokacin sanyin motar nanne ya fara ratsani ballantana yanzu na kwana a sanyi na tashi a sanyi na kuma ci mai kyau na sha mai kyau.nan na yi murmushi nace to yanzu ace idan naje gaishesu su ce in bar musu gida to ni INSIYA ina zan je? kuma shikenan dadin ya kare? da sauri nace Allah ma ba ya sa ba hmmm! nan na fito na tarar da su a falo dasu da yayansu guda uku zaune nan na durkusa na gaishe dasu suka amsa cikin jin dadi da walwalar fiska sai hajiya tace INSIYA mun hadu muna jiranki domin mu sha labari Alhaji yace amma ke kadai dan ni ba dan jarida bane sai muka kwashe da dariya hajiya ta ce amma kai ma zakaji koh?


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive