shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 23 September 2015

RAYUWAR***NIHILA-7

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA Part 7

Taci kuka sosai harta gode ma Allah taso tayi ma babanta maganan
tanada wanda take so amma momin su ya kwabeta karta kuskura taga ma it's of no use gwara ta hakura ta manta da hisham tayi biyayya Ga iyayenta.... tana zaune aka zo akace ana neman nihila a waje tace waye aka ce mata wani da kaman bazata je ba sai kuma tace bari ta fita ta gani to her suprise wa zata gani inba jawad mutumin da sukayi
kusan shekara basu hadu ba tun graduation dinsu tayi mamaki kwarai
batasan sanda ta fara daria ba tace jawad kana duniyan nan yace
inanan nuhila ya bayan rabuwa tace lafiya how's your life..
Alhamdulillah na dawo skul nace dole inzo in ganki sabida it's been
long tace kaidai jawad bari ta bashi labarin duk yanda take ciki yace
mata nihila kinyi hakuri kiyi biyayya Ga iyayen ki insha Allah shine
alkhairi a rayuwanki tace shikenan yace shi zai tafi zaizo dubata in ya kara hutawa sukayi salaam.
Hisham kuwa yana can asibiti likitoci suna kanshi daga karshe dai
suka gano yayi loosing memory dinshi temporarily kuma Ga karaya
biyu a kafa.. suka rasa yanda za'ayi a samu wani nashi sai kawai suka
bada sanarwa a tv da hoton shi da sunan da suka gani jikin wallet
dinshi anata cigiya ko Allah zaisa a gano yan uwanshi... iyayen
hisham kuwa neman duniyan nan sun yi basu ganshi ba hankali ya
tashi sosai ma matuka maman shi har kuka ta fara ana haka ne aka
kirata wata kawarta ta dauka jiki ba dadi tace ta kunna tv ta na
kunnawa saiga sanarwa ana neman yan uwan wannan bawan Allah
mai suna hisham wanda ya gamu da hatsarin mota kuma yayi loosing
memory dan haka idan yan uwanshi suna kallo su gaggauta zuwa
abuja nan suka ba da address din asibitin ko zaiyi recognising dinsu ai
sai faduwa tayi a wurin baban hankalin shi ya matukar tashi ta farfado
tace Allah fir akama hanya a tafi a nemo mata danta haka sukayi
booking flight washe gari sukaje Abj basu tsaya no ina ba sai asibitin
suka ce sune iyayenshi aka kaisu har dakin aiko dai hisham bai
ganesu ba yace musu kudin wayene sai maman shi kawai ta fashe da
kuka haka dai likita yayi ta rarrashin ta yace tayi hakuri irin wannan
matsalolin sai a hankali inba mutum yaga abunda yake tunani last ba
ko kuma something very important in his life nanne in anci sa'a saiya
samu memories dinshi back other wise sai wani ikon Allah.. hakadai
iyayensa sukayi ta jinya a asibiti har ya farajin saukin karayan da yayi
yana healing amma memory kam babu... ummm wannan kenan ko yaya amarya NIHILA tayi? Ga rashin masoyi Ga auran wanda bataso...muje zuwa
Ananan anata shirye shiryen auren su anata gyara amaren.. nihila
kuwa ko taba ganin angon nata batayi ba Dan ance mata baya kasan
sai ranan daurin aure zai dawo sunan shi junaid akazo ranan daurin
aure an daura na sausan da yusuf.. bahijja da anwar sai nihila da
junaid.. an daura aure ana reception ne aka zoma iyayen biki da wani
mummunan sako akan ango nihila sun samu hatsari akan hanyan
zuwa daurin aure inda motansu ta kone kurmus sukayi mutuwan
shahada kowa yaji ba dadi haka aka kwashi jiki akaje aka kaisu gidan
gaskia.. nihila nacan tana shargar kukan ta batasan meke faruwa ba
tana ta inama ace yau da hisham aka daura mata aure saidai kashh
bakin alkalami ya riga ya bushe...
Share:

1 comment:

  1. tou .... ina ruwan rabo, mai kwada wani saboda wani Allah yasa mu dace

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive