shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 13 September 2015

INSIYA****18

insiya.jpg

INSIYA 18

**********NA***********


muhd-Abba~Ganahaka dai muka rabu da su sun hada min kayan arziki da wasu ma sai dana bar wa tumba,dan kayan sunyi min yawa abin da na tafi da shi kaji guda hudu saj dan maraki da tumba ta bani wai ladan kiwo.nace ba zan karba ba ta sani tilas sai na karba wai a al'adarsu haka suke yi da kuma kudi kimanin dubu goma sha biyar,nan na kama hanya nata fi ina kukan sabo su bako sai da suka kai ni bakin titi sannan mukayi sallama yabani dubu uku.nan suka tafi ina kuka suna yi da shi da abokinsa haka dai muka rabu ni kuma ina tsaye ina jiran mota har rana ta fadi ban samu mota ba idan na tsayar da mota da ga tsaya nace da dan marakina zan tafi sai su ce ba waje.sai suyi tamin dariya dan wani direba cemin yayi ni bafulatana ce? na amsa ni bafulatanace kamar abin arziki zai tsinana sai yace ai daga gani ma ba makawa dan mu bamu da hankali in banda rashin hankali ace wai har da dan maraki zan shiga mota sai suka kama yi min dariya suka tafi suka barni nan na yi saroro ina kallonsu har suka kule nan naji sahun tafiya ina juyawa nayi yo ido biyu da su bako
sun dawo,nan na kama murna dan ina tunanin daman in bar dan marakin inyi tafiyata tunda shi ya tsone musu ido ban da kajin.maganar su ce ta tsayar da ni da ga tunani da nake.daman insiya har yanzu baki tafi ba? wallahi bako wannan dan marakin ne ya hanani tafiya duk motar da na tsayar sai su ki daukata saboda dan marakin nan shi yasa ina ganinku naji dadi bako yankalle ni ya ce saboda me insiya? nace saboda ku tafi da shi ku kai wa tumba kuce ta aje min shi sai mun hadu idan kuma baza mu kara saduwa ba na yafemata.


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive