shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****29

insiya.jpg

INSIYA 29*********NA************


muhd-Abba~Gana


mujit yace haka ne hajiya kuma in Allah ya yarda ni ma zan yi amfani da taimakon da kukeyi wa talakawa:yawwa mujit shi yasa nake sonka wallahi saboda kana da saukin kai waya ce ta tsayar da ita mijit aka bugowa nan ya dauka yace toh Abba ina zuwa a'a ina gidan hajiyata ne.........to gani nan......
sai ya kashe hajiya bari in tafi abba yana kirana to mujit ka gaida gida ka gaishe min da su hajiyar da yallabai to zasu ji
ina cikin dakina a kwance abin sai fado min yake wai ni INSIYA ni ce kwashe-kwashe? lallai ma mutumin nan wai har da cewa zaiyi amai? wallahi ya raina ni dayawa ni kuma insha Allah ni INSIYA sai na rama,a haka na kwanta ina tunanin abin da mujit yayi min.

*****************************************************************
yau shekara ta daya da wata biyu a gidan su hajiya muna zaune a falo ni da hajiya dasu amira sai muka ji sallamar su alhaji shi da abokinsa,nan suka shigo suka zauna a kujera a lokacin ina koya wa Amira wani karatu da aka basu daman nina gama makaranta sakandare dana samu goyon baya da tuni na gama ko kuma na kusa gashi kuma Allah yaba ni ilimi don ina yar primary na iya turanci shi yasa dana zo nan gidan nakeyi wasu amira lesson.

sai naji abokin alhaji yana cewa amira babu gaisuwa? da sauri na daga kaina dan na gaishe shi nan da nan na mike tsaye shima ya mike nan na fashe da kuka na tafi da gudu na rungume shi su hajiya suka tashi da sauri sai alhaji yace:***muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive