shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 September 2015

INA MASU NEMAN DUNIYA SU MANTA DA LAHIRA ?

kujera.jpg

INA MASU SON DUNIYA HARSU MANTA DA
LAHIRA..?
TO GA KADAN DAGA MAFI GIRMAN AZABAR
DUNIYA.
IBN QAYYIMIL JAUZIYYA YACE:
Mafi girman azabar duniya itace:
1.Rarrabuwar tunani (Ma'ana mutum ya kasa
tsayuwa waje daya duniya ta rufe masa ido
nemanta yakeyi ta kowacce irin hanya).
2.Kasancewar talaucin bawa a idonsa, (Ma'ana
ya zama mara godiyar Allah.
Allah yana bashi amma kullum yana yiwa kansa
kallon talaka, baya kallon wadanda yafi saidai ya
kalli wadanda suka fishi, saboda haka ta kowacce
hanya
neman yadda zai kamo su yake, shiyasa bazai
taba
godewa Allah ba, ballantana ya'kara masa).
Ya cigaba da cewa Badon giyar duniya tariga ta
kama masu irin wannan hali suna cikin maye ba
da sun gano cewa lallai suna cikin azaba mai
tsanani da sun roki Allah ya yaye musu ita.
ALLAH KA RABAMU DA CIWON TSANANIN SON
DUNIYA!
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive