shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 15 September 2015

GIRMAN KUGU

1419284120574suitme.jpg

‘Hips’
'Girmam Kugu'
Girman kugun mace yana daya daga cikin
abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da
hankalin maigida idan ya kalli uwar-gida
musamman idan tayi kwaliyya da matsatsun
kaya
masu nuna shape din jikinta.
Shidai 'Hips' a jikin mace wata baiwa ce ta
halitta
wacce Allah yakan halici dan Adam da ita,
Wadansu
matan suna matukar sha'awan su kasance masu
cikan 'Hips'
Amman Allah bai basu ba.
Hakan yasa na kalato ma irin wadannan matan
hanyoyin da yafi dacewa su bi wajen samun
cikar
'Hips' batare da samun illoli a jikinsu ba.
Wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a
saka
musu 'Hips' din roba. Kun ga akwai alamar
kauce
hanya a nan ke nan.
Akwai nau’in ababen da mace za ta rika ci,
sannu a
hankali, kyan diri da halittarta za su kara fitowa,
ita
ma za ta rika ji ta kara cika, ta yi kyau.
Masana a wannan fannin, sun bayar da
shawarwarin amfani da Abarba, Ayaba, Gwanda,
Kankana, Zuma, Madarar ruwa. A kan hada su
waje
guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai
a
dan kara zuma da madara. Bayan wannan, mace
za
ta rika sha a koda yaushe.
Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki
hada
da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa,
ki
yi kwadonsu, ki rika ci. Haka nan za ki rika yin
wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai
ki
rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki
fara
cin komai.
Insha Allah za a dace.
Share:

6 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive