shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-13

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA 13


A haka suka cigaba da tafiya har hanadi tayi bacci,basu suka isa ba sai gaf da magriba yanayin garin ya burge hanadi sosai ko ina mutane ga gine gine masu kyau ga fitulu kota ina uwa uba sanyi (duk wanda yasan jos yasan ynda take da sanyi)a haka har suka isa camp dinsu ya fitar mata da kayanta a takaici dai saida ya kammala mata komai har inda xata zauna duk a cikin camp din babban daki neh su biyu ne a ciki da ita da wata budurwa kamarta mai suna lubna ,lubna nada mutunci sosai anan tayi mata bayanin komi a haka har isha'i tayi shi kmh ya hydar daki ya kama a hotel harya kwanta sai ya tuna da bai siyo mata abinci ba yayi tsaki ya fita ya siyo mata ya tafi yakai mata hanadi na xaune tayi cire nikab dintah kenan sai taji motsin mutum ba sallama ashe ya hydar ne ya shigo unexpected shi kuma yana sane yaki sallama sbd yanaso ya sammaceta yaga fuskarta sbd yasan dole a cikin daki saita cire nikab tab( koya zata kasancemu hadu anjima)www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive