shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-9

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
9


hanadi kuwa da madina kr2 sukeyi ba kama hannun yaro basa wasa sannan kmh sun cikama daddy Alkawari don kuwa basu bawa samari damar mgn dasu ba baramma hanadi da kullum tana tareda nikab a bangaren soja kuma kullum soyayyar yarinyarnan kara yawa takeyi cikin xuciyarshi har takaida saida yace gurin kwararrun masu zane ya masu misalinta sai gashi tsaf suka zanamai ita tayi kyau sosai kuma yaje ya wanka da yawa ya lallaka a bedroom dinshi kullum da photon hanadi yake bacci manne a kirjinshi(hmmm lallai soja an kamu amma ban bari yajiba dankar ya banilolx)
Alhmdllh ayau neh su hanadi suka kammala makaranta hanadi itace overall student ta fito da 1stclss yayinda munira kmh ta fitoda 2nd lower clss. Masoyansu a ko'inamah sun tayasu murna dadddy mah haka,yau ya kasance ranar jumu'ah kmh a yau neh daddy ya kirasu meeting gaba dayansu har umma(kasancewar sunxama 'yan uwa) har soja kowa ya hallara mummy anyi shiga ta alfarma sai faman kallon wulakanci takemasu umma ,hanadi,da jafar
Ku biyoni donjin ynda xata kasance.



www.abbagana.pun.bz

09039016969
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive