shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 15 September 2015

INSIYA****23

insiya.jpg

INSIYA 23



*********NA************



muhd-Abba~Gana





09039016969






to hajiya na gode Allah ya kara aiziki
ameen INSIYA nan ta juya ta tafi wani lafiyayyen gado ne a gyare sai kwaba da wasu kujeru guda biyu da kayan kallo sai kuma bandaki yau ni INSIYA haka Allah yayindani? daman ance bayan wuya sai dadi Allah yasa dadin kenan.

... nan na shiga bandaki na suburbuda wanka da wani lafiyayyan sabulu mainkamshin tsiya na daura alwala na fito nayi sallah nayi addu'oina domin godiya ga Allah subahanahu wata'ala sannan na kwanta bacci ban farka ba sai karfe takwas.nan na tashi na kama dube-dube kamar mara gaskiya can sai naga an aje min abinci harda lemon kwalba da ruwa.nan na tashi na shiga bandaki nayi wanka don ni nasan irin dattin da nake fitarwa daga jikina shinyasa nake ta wanka kamar kwado dan na koma irin yan abuja na yi alwala nayi sallar magariba da isha sannan na zauna naja girki ina ci ina santi dan tunda nake ban taba cin irin abincin ba nan na cinye na shanye lemon da nayi tunanin kamar in rage,naga ya ki raguwa kawai na shanye dan a ranar nan babu fulako sannan na kalli ruwa nace to yau su ruwa kaine a karshe nan nayi dariya ni kaina na tashi na hau kan gadona na kwanta ban faraka ba sai karfe takwas na safe nan na tashi nayi alwala nayi sallah daman an kawo min abinci irin na jiya sai dai shayi ne da burodi da wainar kwai sai dankalin turawa nan na zauna naci na koshi na sa hijabina domin inje in gaisa dasu hajiya.


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive