shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 28 September 2015

KALLO***DAYA-19

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
19


Mummy ce zaune akan dankareren gadonta tana tunani tabbas bazata taba yarda babban danta wanda take tsananin so ya aure wannan matsiyaciyar yarinyarnan ba.dole yabi abinda takeso na auren 'yar aminiyarta fati a hankali ta lalubo no din aminiyarta hajia kaltume ringing daya ta dauka suka gaisa tareda shewa irinta 'yan duniya a hankali ta fadama aminiyarta hukuncinda daddy ya yanke tareda nata wanda ta yanke na cewa saidai ya hadasu su biyu ya aura inda tace da aminiyarta su fara shirye shiryen biki nanda kwana uku xaa kawo lefe nanda sati daya xaa daura aure.a haka sukayi sallama hankalin mummy a kwance ta cigaba da shirye shiryenta ba tareda kowa ya sani ba.Abangaren hajiya kaltume kuwa da fati farinciki ne fal a ransu koba komai suna gaf da cimma Burinsu tofa! ko wane burine wannan???(xan cigaba anjima)www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive