shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 28 September 2015

KALLO***DAYA-17

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
17


A yaune su hanadi suka cika sati uku cif kmh yaune xasu dawo gida munira jafar neya Dakota hanadi kuma ita kadai ta dawo kasancewar gadanga kusar aiki ba lpia.umma tayi farin cikin dawowarsu ,bayan sun natsu umma ta sanarda ita rashin lpiar hydar saida gabanta ya fadi tace da dare xata shiga ta dubashi bayan anyi sallar isha'i ta shiga gidansu munira babban gidane mai dan karen kyau ta shiga palon har kasa ta duka ta gaida mummy da daddy cikeda fara'a ya amsa a bangaren mummy kuwa da kyar ta amsa hanadi ta tashi tayi dakin munira anan ta rakata part din ya hydar kwance yake akan makekin gadonsa ya jafar na gefe suna fira da sallama suka shiga kana suka gaidasu da fara'a ya jafar ya amsa gaisuwar munira hanadi kuwa fuskarta cikin nikab ta gaida ya hydar da jiki dakyar ya amsa yanamai harararta a xuciyanta tace ya rame sai mayun idanuwanshi da suka kara girma da kwarjini a haka dai har suka tafi ta raka hanadi gida.munira ce da yayanta tana rokonshi daya fada mata damuwarshi kasancewar bashida abokiyar shawara yasa ya kwashe kaf ya fada mata tun daga ranarda ya hadu da yarinyar har yau ajiyar xuciya tayi hakika ta tausayama yayanta kmh tayi alkawarin zata tayashi da addu'a yaji dadi sosai da mgnr kanwar tashi shiyasa yake bala'in sonta .
Washegari daddy neya tarasu gabaki daya har umma kowa ya hallarà bayan addu'a ya fara masu jawabi kana ya dora da cewa a matsayina na uba agareku na yanke shawarar kai jafar na baka kanwarka munira a matsayin wacca zaka aura kai kmh soja kanwarka hanadi ba shawara bace umurni ne tirkashi! Fuskarnan ta hydar tayi sbd bacin rai mummy ceta miki tace wlh sam idan ita ta haifi hydar to Kuwa bayada mata face Fati(fati 'Yar aminiyarta ce)daddy ne yamata kallon baki isaba hanadi kuwa taji dadi dama ta dade tanasonhydar tofa! Munirà kuwa da jafar farin ciki neya cikasu basuyi aune ba sai kawai ganin hydar sukayi ya fara aman jini daga bisani kuma ya fadi a sume(feelin nyt)
www.abbagana.pun.bz
09039016969
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive