KALLO***DAYA-16
KALLO DAYA
16
A bangaren hydar kuwa koda suka isa gida baya cikin hankalinshi sbd dama a sanadiyar sonta ya kamuda ciwon xuciya da kirji a haka aka daukeshi sai asibiti emergency aka shigarda shi a rude daddy da mummy suka isa asibiti amma aka hanasu ganinshi sbd yana tareda likitoci Dr ne ya fito yana share gumi ya umurcesu dasu biyoshi a office a haka suka bishi ya fara mgn kamar haka "yallabai danku yana cikin mawuyacin hali idan baku sama mashi abunda yakeso ba xuciyarshi tana gab da bugawa inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shine Kalmar data fito daga bakin daddy mummy kmh hannu ta aza a katareda rushewa da kuka daddy neya rinka bata baki har suka isa dakinda hydar yake duk ya rame ya fita kamanninshi a haka harya farka yana kallonsu daddy ne yayita tambayarshi akan abnda ke damunshi amma baice komai bh har suka gaji.satinshi biyu aka sallameshi bayan dr ya gindiya mashi sharudda .
www.abbagana.pun.bz
mun gode
ReplyDeletegud Dan uwa aikin ka na kyau
ReplyDeletegud Dan uwa aikin ka na kyau
ReplyDelete