INSIYA*****41-42& 43
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn:
INSIYA 41
**********NA************
muhd-Abba~Gana
wai kar ma a sha wahala an san ke zaki ci gasar shi yasa nake murna kai amma poja kina da wani abu kin san yadda muke gaba da fenty beauty a makaran tannan dan saboda kar a sani a wannan sheekarar to poa tunda bata so a zabe niba sai in ki shiga gasar ba??
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 42
**********NA************
muhd-Abba~Gana
nan poja ta tashi cikin fushi ta dauko kasaitarta ta daura a kanta da yake yar sarauniyar ingilace nan sai kyanta ya kara fitowa tace wallahi-wallahi insiya in dai suka yi miki wani abu da kwakwalwa bata yarda da shi ba to wallahi sai na sa an kama su sai sun yi zaman gidan yari na shekara hudu kafin nan mun gama makarantar sanan a sako su sai su ci gaba da zuwa makaranta kenan da sunyi asarar shekara uku kuma in ga uban da ya tsa ya tsaya musu nan na tashi a cikin nutsuwa na dafa kafadar ta nace poja kiyi hakuri kuma dan Allah duk abinda kika ga sunyi min kar kiyi musu komai".
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 43
**********NA*************
muhd-Abba~Gana
nan poja ta juyo a fusace tace ke......INSIYA ba a karyar min da doka ko a gidanmu duk abinda nace sai anyi ko an so ko ba'a so ba"
nan nayi tunani nace shi yasa naga malamai suna jin tsoronta da dalibai kuma shiyasa wani dalibi mai suna toofan yace lallai INSIYA kina da baiwar farin jini dan poja kowa tsoronta yake.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Nyn
ReplyDelete