shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-14

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA 14

cikin sauri ta mayarda nikab din dama bata karasa cirewa ba ledojin kawai ya ajiye mata a ranshi yace muna fuka ko a dakin ma nikab din ake sawa, haka dai ya juya ya fita. Ajiyar xuciya tayi kana ta bude ledojin kayan ciye ciye neh taci ta ajiye saura kana ta kwanta wannan kenan.
A bangaren hydar kuwa juyi kawai yakeyi akan gado yana tunanin abar sonshi tareda fatar Allh ya hadashi da ita.Washe gari tunda safe yabi flight din karfe 7:00am ko sallama bai mata bah ya juya.(xan cigaba anjima)www.abbagana.pun.bz

09039016969
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive