shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 21 September 2015

INSIYA*****37&38

insiya.jpg

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 37*********NA*************


muhd-Abba~Gana


tace kai insiya wane irin kuma ina da kyau? ai duk wanda yace ina da kyau a gabanki to makaryaci ne "to ke kuwa saboda me kika fadi haka? saboda zan iya rantsuwa cewa babu mai kyau anan makarn tan in ban da ke to ke har yaushe kika zo makarantar da zaki san da haka? abin da yasa nace miki haka insiya akwai wata yarinya a nan makarantar ana kiranta da suna fenty beauty an ce ita ce sarauniyar kyau a makarantan saboda kowace shekara ana yin wata gasa Za a ware ko wacce kasa sannan ace a cikin yan kasar nan su ware sarauniyar su wato wanda tafi kowa kyau a ciki idan su ware to sai a hada su,sannan a zabi wacce tafi kowa kyau a cikin su idan an zabe ta to za a yi mata kyaututuka masu yawa kuma ayi littafinta.muhd-Abba~Gana


09039016969www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 38***********NA************muhd-Abba~Ganasai nace to ke kinga sarauniyar kike wanan maganar?
INSIYA kenan na gan ta mana kuma lokacin dana ganta banyi mamakin da ake bata sarauniya ba domin kyakkyawwan ce amma yanzu dana ganki sai na raina kyawun nata
sanodame poja kika raina kyaun nata?
saboda ita yar indiya ce ke kuma balarabiya ce duk da ban sani ba kin ga kuwa daga larabawa aka samo kyau sai indiya
nace ni yar nigeria ce
nan ta rike baki tace daman yan nigeria suna da kyau haka?
kai ni ban yarda ba idan kuma ba haka ba to kuna da jinsi da larabawa nace mata.eh
tace to na yarda da hakan
nan muka zauna muna hira har dare yayi ta koma dakin ta ni kuma nai wanka na kwanta.


muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive